1 SAR 1

Abishag ta Yi wa Dawuda Hidima 1 Sarki Dawuda ya tsufa ƙwarai, don haka ko an rufe shi da abin rufa ba ya jin ɗumi. 2 Saboda haka fādawansa suka…

1 SAR 2

Gargaɗin da Dawuda Ya Yi wa Sulemanu 1 Sa’ad da lokacin rasuwar Dawuda ya gabato, sai ya yi wa ɗansa Sulemanu gargaɗi na ƙarshe, ya ce, 2 “Ina gab da…

1 SAR 3

Sulemanu ya Auri ‘Yar Fir’auna 1 Sulemanu ya gama kai da Fir’auna, Sarkin Masar, ta wurin aure, domin ya auri ‘yar Fir’auna, ya kawo ta birnin Dawuda kafin ya gama…

1 SAR 4

Fādawan Sulemanu 1 Sarki Sulemanu shi ne sarkin dukan Isra’ila, 2-6 waɗannan kuma su ne manyan fādawansa, Azariya ɗan Zadok shi ne firist. Elihoref da Ahija ‘ya’yan Seraiya, maza, su…

1 SAR 5

Yarjejeniya Tsakanin Sulemanu da Hiram 1 Hiram, Sarkin Taya, ya aiki jakadunsa zuwa wurin Sulemanu, sa’ad da ya ji ya gāji tsohonsa, gama Hiram abokin Dawuda ne ƙwarai dukan kwanakinsa….

1 SAR 6

Sulemanu Ya Gina Haikalin Ubangiji 1 A shekara ta arbaminya da tamanin bayan fitowar mutanen Isra’ila daga ƙasar Masar, a shekara ta huɗu ta sarautar Sulemanu, Sarkin Isra’ila, a watan…

1 SAR 7

Fādar Sulemanu 1 Sulemanu ya yi shekara goma sha uku yana gina gidansa kafin ya gama shi duka. 2 Ya kuma gina wani ɗaki da katakai daga kurmin Lebanon, tsawonsa…

1 SAR 8

Sulemanu Ya Kawo Akwatin Alkawari cikin Haikali 1 Sai Sulemanu ya sa dattawan Isra’ila duka, da shugabannin kabilai, da shugabannin dangi dangi na Isra’ila, su hallara a gabansa a Urushalima,…

1 SAR 9

Ubangiji Ya Sāke Bayyana ga Sulemanu 1 Da Sulemanu ya gama ginin Haikalin Ubangiji da na fāda, da dukan abin da ya so ya yi, 2 sai Ubangiji ya sāke…

1 SAR 10

Sarauniyar Sheba Ta Ziyarci Sulemanu 1 Sarauniyar Sheba ta ji labarin sunan da Sulemanu ya yi ta dalilin sunan Ubangiji, ta zo don ta jarraba shi da tambayoyi masu wuya….