2 SAR 1

Rasuwar Ahaziya 1 Bayan rasuwar Ahab, Sarkin Isra’ila, sai Mowabawa suka tayar wa Isra’ilawa. 2 Ahaziya ya faɗo daga tagar benensa a Samariya, ya kuwa ji ciwo ƙwarai. Sai ya…

2 SAR 2

An Ɗauki Iliya zuwa Sama 1 Sa’ad da Ubangiji zai ɗauki Iliya zuwa Sama cikin guguwa, Iliya da Elisha suka kama hanya daga Gilgal. 2 Sai Iliya ya ce wa…

2 SAR 3

Yaƙi tsakanin Isra’ila da Mowab 1 A shekara ta goma sha takwas ta sarautar Yehoshafat Sarkin Yahuza, Yehoram ɗan Ahab ya zama Sarkin Isra’ila a Samariya. Ya yi mulki shekara…

2 SAR 4

Mai na Macen da Mijinta Ya Rasu 1 Matar wani daga cikin ƙungiyar annabawa da ya rasu, ta kai kuka wurin Elisha, ta ce, “Maigidana, baranka, wato mijina, ya rasu,…

2 SAR 5

Na’aman Ya Warke daga Kuturta 1 Na’aman kuwa, shugaban sojojin Sarkin Suriya, shi babba ne mai farin jini ƙwarai a wurin ubangidansa, domin ta wurinsa ne Ubangiji ya ba Suriyawa…

2 SAR 6

An Tsamo Ruwan Gatari 1 Ƙungiyar annabawa da suke a hannun Elisha suka kawo masa kuka, suka ce, “Ga shi, wurin da muke zaune ya yi mana kaɗan. 2 Ka…

2 SAR 7

1 Amma Elisha ya ce, “Kasa kunne ga abin da Ubangiji ya ce! Gobe war haka za a sayar da mudu na lallausan gari a bakin shekel guda, da mudu…

2 SAR 8

An Mayar da Gonakin Mata daga Shunem 1 Elisha kuwa ya ce wa matar da ya ta da ɗanta daga matattu, “Ki tashi, ke da gidanki, ki zauna duk inda…

2 SAR 9

An Naɗa Yehu Sarkin Isra’ila 1 Elisha kuwa ya kirawo ɗaya daga cikin annabawa matasa, ya ce masa, “Ka sha ɗamara, ka ɗauki wannan kurtun mai, ka tafi Ramot-gileyad. 2…

2 SAR 10

An Kashe Zuriyar Ahab 1 Ahab yana da ‘ya’ya maza saba’in a Samariya, sai Yehu ya rubuta wasiƙu, ya aika zuwa Samariya wurin shugabanni da dattawan birni, da masu lura…