2 TAR 1

Addu’ar Sulemanu ta Neman Hikima 1 Sulemanu ɗan Dawuda ya kahu sosai cikin mulkinsa, gama Ubangiji Allahnsa yana tare da shi, Ubangiji kuwa ya sa shi ya zama mashahuri. 2…

2 TAR 2

Shirye-shiryen Ginin Haikali 1 Sai Sulemanu ya yi niyya a ransa zai gina Haikali saboda sunan Ubangiji, ya kuma gina wa kansa fāda. 2 Don haka, sai ya sa mutane…

2 TAR 3

Sulemanu Ya Gina Ɗakin Sujada domin Ubangiji 1 Sulemanu kuwa ya fara ginin Haikalin Ubangiji a Urushalima a kan Dutsen Moriya, inda Ubangiji ya taɓa bayyana ga tsohonsa Dawuda, inda…

2 TAR 4

1 Ya yi bagade na tagulla, tsawonsa kamu ashirin ne, fāɗinsa kuma kamu ashirin, tsayinsa kuwa kamu goma. 2 Ya yi kwatarniya kewayayyiya ta zubi, kamu goma daga gāɓa zuwa…

2 TAR 5

1 Sulemanu ya kammala dukan aikin Haikalin Ubangiji. Sa’an nan ya kawo kayayyakin da tsohonsa Dawuda ya riga ya keɓe, wato azurfa da zinariya, da dukan kayan girke-girke, da tasoshi,…

2 TAR 6

Maganar Sulemanu ga Mutane 1 Sulemanu ya ce, “Ubangiji ya riga ya faɗa zai zauna a cikin girgije mai duhu. 2 Yanzu kuwa na gina maka ƙasaitaccen ɗaki, Na gina…

2 TAR 7

Ƙeɓewar Haikali 1 Sa’ad da Sulemanu ya gama yin addu’arsa, sai wuta ta sauko daga sama, ta cinye hadayar ƙonawa tare da sauran hadayu, darajar Ubangiji kuma ta cika Haikalin….

2 TAR 8

Waɗansu Ayyukan Sulemanu 1 A ƙarshen shekara ashirin waɗanda Sulemanu ya yi yana gina Haikalin Ubangiji da fādarsa, 2 sa’an nan ya sāke giggina biranen da Hiram ya ba shi,…

2 TAR 9

Sarauniyar Sheba ta Ziyarci Sulemanu 1 Sa’ad da Sarauniyar Sheba ta ji labarin irin suna da Sulemanu ya yi, sai ta zo Urushalima don ta jarraba shi da tambayoyi masu…

2 TAR 10

Kabilan Arewa sun yi Tawaye 1 Rehobowam ya tafi Shekem, gama dukan Isra’ilawa sun tafi don su naɗa shi sarki. 2 Da Yerobowam ɗan Nebat, ya ji wannan labari (gama…