AYU 1

Shaiɗan Ya Jarraba Ayuba 1 Akwai wani mutum a ƙasar Uz, mai suna Ayuba, amintacce ne, mai tsoron Allah. Shi mutumin kirki ne, natsattse, yana ƙin aikata kowace irin mugunta….

AYU 2

Shaiɗan Ya Sāke Jarraba Ayuba 1 Sa’ad da ranar da talikan sama masu rai sukan hallara gaban Ubangiji ta sāke yi, Shaiɗan shi ma ya zo tare da su. 2…

AYU 3

Ayuba Ya Kai Kuka ga Allah 1 Ayuba ya yi magana ya la’anci ranar da aka haife shi. 2 Ya ce, “Ya Ubangiji, ka la’anci ranan nan da aka haife…

AYU 4

Elifaz Ya Tsauta wa Ayuba 1 Elifaz ya yi magana. 2 “Ayuba, za ka ji haushi in na yi magana? Ba zan iya kannewa, in yi shiru ba. 3 Ka…

AYU 5

1 “Ka yi kira, ya Ayuba, ka gani, ko wani zai amsa! Akwai wani mala’ika da za ka juya zuwa gare shi? 2 Ba shi da amfani ka dami kanka…

AYU 6

Ayuba Ya Zargi Abokansa 1 Ayuba ya amsa. 2 “In da za a auna wahalata da ɓacin raina da ma’auni, 3 Da sun fi yashin teku nauyi. Kada ka yi…

AYU 7

Ayuba Ya Damu da Abin da Allah Ya Yi 1 “Kamar kamen soja na tilas, Haka zaman ‘yan adam take, Kamar zaman mai aikin bauta. 2 Kamar bawa ne wanda…

AYU 8

Bildad Ya Ƙarfafa Hukuncin Allah Daidai Ne 1 Sai Bildad ya yi magana. 2 “Ka gama maganganunka marasa kan gado duka? 3 Allah bai taɓa yin danniya ba, Bai kuma…

AYU 9

Ayuba Ya Kasa Amsa wa Allah 1 Ayuba ya amsa. 2 “Ai, na taɓa jin waɗannan duka, Amma ta ƙaƙa mutum zai yi jayayya da Allah har ya yi nasara?…

AYU 10

Ayuba Ya Yi Kukan Matsayin da Yake Ciki 1 “Na gaji da rayuwa, Ku ji ina fama da baƙin ciki. 2 Kada ka hukunta ni, ya Allah. Ka faɗa mini…