L. MAH 1

Yahuza da Saminu sun Ci Adoni-bezek 1 Bayan da Joshuwa ya rasu, jama’ar Isra’ila suka tambayi Ubangiji suka ce, “Wane ne daga cikinmu zai fara tafiya don ya yaƙi Kan’aniyawa?”…

L. MAH 2

Mala’ikan Ubangiji a Bokim 1 Mala’ikan Ubangiji ya haura daga Gilgal zuwa Bokim. Ya ce wa Isra’ilawa, “Ni na kawo ku daga Masar zuwa ƙasar da na rantse zan ba…

L. MAH 3

Al’umman da suka Ragu don a Jarraba Isra’ilawa 1 Ubangiji ya bar waɗansu al’ummai a ƙasar domin ya jarraba Isra’ilawan da ba su san yaƙin Kan’ana ba. 2 Ya yi…

L. MAH 4

Debora da Barak sun Ci Sisera 1 Bayan rasuwar Ehud, Isra’ilawa suka sāke yin zunubi a gaban Ubangiji. 2 Ubangiji kuwa ya yarda Yabin Sarkin Kan’ana, wanda yake mulkin Hazor…

L. MAH 5

Waƙar Debora da Barak 1 A wannan rana Debora da Barak, ɗan Abinowam, suka raira wannan waka, 2 Yabo ya tabbata ga Ubangiji! Isra’ilawa suka ƙudura su yi yaƙi. Mutane…

L. MAH 6

Kiran Gidiyon 1 Jama’ar Isra’ila kuma suka sāke yin zunubi a gaban Ubangiji, sai Ubangiji ya ba da su ga Madayanawa su mallake su shekara bakwai. 2 Madayanawa kuwa sun…

L. MAH 7

Gidiyon ya Ci Madayanawa 1 Sai Yerubba’al, wato Gidiyon, da mutanen da suke tare da shi suka yi sammako, suka kafa sansaninsu kusa da maɓuɓɓugan Harod. Madayanawa kuwa suka kafa…

L. MAH 8

1 Mutanen Ifraimu suka ce wa Gidiyon, “Me ke nan ka yi mana, da ba ka kirawo mu lokacin da ka tafi yaƙi da Madayanawa ba?” Suka yi masa gunaguni…

L. MAH 9

Sarautar Abimelek 1 Abimelek, ɗan Yerubba’al, wato Gidiyon, ya tafi Shekem wurin dukan dangin mahaifiyarsa, ya ce musu, 2 “Ina roƙonku, ku yi magana da shugabannin Shekem, ku ce, ‘Me…

L. MAH 10

Tola da Yayir Sun Shugabanci Isra’ilawa 1 Bayan mutuwar Abimelek, sai Tola, ɗan Fuwa, ɗan Dodo, daga kabilar Issaka ya tashi don ya ceci Isra’ilawa. Ya zauna a Shamir, a…