1 TAR 11
Dawuda Ya Zama Sarkin Isra’ila da Yahuza 1 Dukan Isra’ilawa kuwa suka taru wurin Dawuda a Hebron, suka ce masa, “Mu ɗaya ne da kai. 2 Ko dā can lokacin…
Dawuda Ya Zama Sarkin Isra’ila da Yahuza 1 Dukan Isra’ilawa kuwa suka taru wurin Dawuda a Hebron, suka ce masa, “Mu ɗaya ne da kai. 2 Ko dā can lokacin…
Mataimakan Dawuda a Ziklag 1 Mutane da yawa suka haɗa kai da Dawuda lokacin da yake a Ziklag, sa’ad da yake a takure saboda Saul ɗan Kish. Su ma suna…
Dawuda Ya Yi Niyyar Kawo Akwatin Alkawari a Urushalima 1 Sa’an nan Dawuda ya yi shawara da shugabannin sojoji na dubu dubu da na ɗari ɗari, da kowane shugaba. 2…
Hiram da Dawuda 1 Sai Hiram Sarkin Taya ya aiki manzanni wurin Dawuda, su kai masa itatuwan al’ul, da magina, da massassaƙa domin a gina masa fāda. 2 Dawuda kuwa…
An Kawo Akwatin Alkawari a Urushalima 1 Dawuda kuwa ya gina wa kansa gidaje a birninsa, ya kuma kafa alfarwa domin akwatin alkawari na Allah. 2 Sai Dawuda ya ce,…
1 Suka fa shigo da akwatin alkawarin Allah, suka ajiye shi a cikin alfarwar da Dawuda ya kafa masa, suka miƙa hadayu na ƙonawa da na salama a gaban Allah….
Alkawarin da Allah Ya Yi wa Dawuda 1 Sa’ad da Dawuda yake zaune a fādarsa, sai ya ce, wa annabi Natan, “Ga shi, ni ina zaune a cikin gidan da…
Dawuda Ya Faɗaɗa Mulkinsa 1 Bayan haka kuma Dawuda ya ci Filistiyawa da yaƙi, ya mallake su, ya ƙwace Gat da garuruwanta daga hannunsu. 2 Ya kuma ci Mowab da…
Dawuda ya Ci Ammonawa da Suriyawa 1 Bayan haka kuma Nahash Sarkin Ammonawa ya rasu, ɗansa kuma ya gāji sarautarsa. 2 Sa’an nan Dawuda ya ce, “Zan nuna alheri ga…
Dawuda Ya Ci Rabba 1 Da bazara, lokacin da sarakuna sukan fita su yi yaƙi, sai Yowab ya tafi da sojoji suka lalatar da ƙasar Ammonawa. Suka tafi, suka kewaye…