1 TAR 21

Dawuda Ya Ƙidaya Mutane 1 Shaiɗan ya tashi gaba da Isra’ila, sai ya iza Dawuda ya ƙidaya Isra’ilawa. 2 Dawuda fa ya ce wa Yowab da sauran shugabannin jama’a, “Ku…

1 TAR 22

1 Sa’an nan sai Dawuda ya ce, “A nan Haikalin Ubangiji Allah zai kasance, da kuma bagaden ƙona hadaya domin Isra’ila.” Shirye-shiryen da Dawuda Ya Yi domin Gina Haikali 2…

1 TAR 23

1 Sa’ad da Dawuda ya tsufa, yana da shekaru da yawa, sai ya naɗa ɗansa Sulemanu ya zama Sarkin Isra’ila. Ayyukan Lawiyawa 2 Dawuda kuwa ya tattara dukan shugabannin Isra’ila,…

1 TAR 24

Ayyukan da aka Raba wa Firistoci 1 Ga yadda ‘ya’yan Haruna, maza, suka karkasu. ‘Ya’yan Haruna, maza, su ne Nadab, da Abihu, da Ele’azara, da Itamar. 2 Amma Nadab da…

1 TAR 25

Ƙungiyoyin Mawaƙa 1 Dawuda fa da shugabannin Lawiyawa suka zaɓi waɗansu daga cikin ‘ya’yan Asaf, maza, da na Heman, da na Yedutun domin su raira waƙa da garayu, da molaye,…

1 TAR 26

Masu Tsaron Haikali da Shugabanni 1 Ƙungiyoyin masu tsaron ƙofofi ke nan. Na wajen Kora shi ne Shallum ɗan Kore, daga cikin iyalin Ebiyasaf. 2 Shallum kuwa yana da ‘ya’ya…

1 TAR 27

Manyan Ma’aikatan Mulki 1 Ga lissafin kawunan iyalin Isra’ilawa, da shugabannin dangi, da jama’a masu gudanar da ayyukan mulki. A kowane wata akan sauya aikin ƙungiyar mutum dubu ashirin da…

1 TAR 28

Dawuda Ya Danƙa Ginin Haikali ga Sulemanu 1 Dawuda ya yi umarni a tara dukan shugabannin Isra’ila, da shugabannin kabilai, da shugabannin ƙungiyoyin da suke bauta wa sarki, da shugabannin…

1 TAR 29

Ba Da Kyautai domin Gina Haikali 1 Sarki Dawuda fa ya yi magana da dukan taron, ya ce, “Ga shi, ɗana Sulemanu, wanda Allah ya zaɓa, shi dai saurayi ne…