DAN 1

Tarbiyyar Daniyel da Abokansa 1 A shekara ta uku ta mulkin Yehoyakim, Sarkin Yahuza, sai Nebukadnezzar, Sarkin Babila, ya zo Urushalima ya kewaye ta da yaƙi. 2 Ubangiji kuwa ya…

DAN 2

Daniyel Ya Fasarta Mafarkin Nebukadnezzar 1 Nebukadnezzar ya yi mafarki a shekara ta biyu ta sarautarsa, ya kuwa damu ƙwarai har barci ya gagare shi. 2 Sai sarki ya umarta…

DAN 3

Ceto daga Tanderun Gagarumar Wuta 1 Sarki Nebukadnezzar ya yi gunki na zinariya wanda tsayinsa kamu sittin ne, fāɗinsa kuma kamu shida. Ya kafa shi a filin Dura wanda yake…

DAN 4

Haukar Nebukadnezzar 1 “Daga sarki Nebukadnezzar zuwa ga dukan mutane, da al’ummai, da harsuna mabambanta waɗanda suke zaune a duniya duka. Salama mai yawa ta tabbata a gare ku! 2…

DAN 5

Rubutu a Bango 1 Sarki Belshazzar ya yi wa dubban manyan mutanensa liyafa, ya kuwa sha ruwan inabi a gabansu. 2 Da Belshazzar ya kurɓa ruwan inabin, sai ya umarta…

DAN 6

Daniyel a Kogon Zakoki 1 Dariyus ya ga ya yi kyau ya naɗa muƙaddas guda ɗari da ashirin a dukan mulkinsa. 2 Sai ya naɗa Daniyel da waɗansu mutum biyu…

DAN 7

Dabbobi Huɗu da Daniyel Ya Gani cikin Wahayi 1 A shekara ta farko ta sarautar Belshazzar Sarkin Babila, Daniyel ya yi mafarki, ya kuma ga wahayi sa’ad da yake kwance…

DAN 8

Wahayi na Rago da Bunsuru 1 A shekara ta uku ta sarautar Belshazzar, sai ni Daniyel na ga wahayi bayan wancan na fari. 2 A wahayin sai na gani ina…

DAN 9

Daniyel Ya Yi Addu’a domin Mutanensa 1 A shekara ta fari ta sarautar Dariyus ɗan Ahazurus Bamediye wanda ya ci sarautar Kaldiyawa, 2 a wannan shekara ta sarautarsa ni Daniyel,…

DAN 10

Wahayin da Daniyel YSa Gani a bakin Kogin Taigiris 1 A shekara ta uku ta sarautar Sairus Sarkin Farisa, sai aka aiko da saƙo wurin Daniyel, wanda aka laƙaba wa…