FIT 11

Musa Ya Hurta Mutuwar ‘Ya’yan Fari 1 Ubangiji ya ce wa Musa, “Har yanzu dai zan ƙara bugun Fir’auna da Masarawa sau ɗayan nan kawai da annoba. Bayan wannan zai…

FIT 12

Idin Ƙetarewa 1 Ubangiji ya ce wa Musa da Haruna cikin ƙasar Masar, 2 wannan wata zai zama wata na farko a shekara a gare su. 3 A faɗa wa…

FIT 13

Keɓewar ‘Ya’yan Fari 1 Sai Ubangiji ya ce wa Musa, 2 “Keɓe mini ‘ya’yan fari maza duka. Kowane ɗan fari wanda ya fara buɗe mahaifa cikin Isra’ilawa nawa ne, ko…

FIT 14

Hayen Bahar Maliya 1 Ubangiji ya ce wa Musa, 2 “Faɗa wa Isra’ilawa su juya su yi zango a gaban Fi-hahirot tsakanin Migdol da bahar, a gaban Ba’alzefon. Sai ku…

FIT 15

Waƙar Musa 1 Musa da jama’ar Isra’ila suka raira wannan waƙa ga Ubangiji suka ce, “Zan raira waƙa ga Ubangiji, gama ya ci gawurtacciyar nasara, Dawakai da mahayansu ya jefar…

FIT 16

Manna da Makware 1 Taron jama’ar Isra’ila suka tashi daga Elim suka shiga jejin Sin wanda yake tsakanin Elim da Sina’i, a rana ta goma sha biyar ga watan biyu…

FIT 17

Ruwa daga Dutse 1 Dukan taron jama’ar Isra’ila suka tashi daga jejin Sin, suna tafiya daga zango zuwa zango bisa ga umarnin Ubangiji. Suka yi zango a Refidim, amma ba…

FIT 18

Yetro Ya Ziyarci Musa 1 Yetro, firist na Madayana, surukin Musa, ya ji dukan abin da Allah ya yi wa jama’arsa, wato Musa da Isra’ilawa, yadda Ubangiji ya fito da…

FIT 19

Isra’ilawa a Dutsen Sina’i 1 Isra’ilawa sun kai jejin Sina’i a farkon watan uku bayan fitowarsu daga ƙasar Masar. 2 Da suka tashi daga Refidim, suka shiga jejin Sina’i, sai…

FIT 20

Dokoki Goma 1 Allah ya faɗi dukan waɗannan zantuttuka, ya ce, 2 “Ni ne Ubangiji Allahnka wanda ya fisshe ka daga ƙasar Masar, daga gidan bauta. 3 “Kada ka kasance…