K. MAG 1
Amfanin Karin Magana 1 Karin maganar Sulemanu, ɗan Dawuda, Sarkin Isra’ila. 2 Ga Karin magana da za su taimake ka ka rarrabe da hikima, da kyakkyawar shawara, da fahimtar ma’anar…
Amfanin Karin Magana 1 Karin maganar Sulemanu, ɗan Dawuda, Sarkin Isra’ila. 2 Ga Karin magana da za su taimake ka ka rarrabe da hikima, da kyakkyawar shawara, da fahimtar ma’anar…
Sakamakon Neman Hikima 1 Ɗana, ka koyi abin da nake koya maka, sam kada ka manta da abin da na faɗa maka ka yi. 2 Ka kasa kunne ga abin…
Gargaɗin Yin Biyayya 1 Ɗana kada ka manta da abin da na koya maka. Kullum ka tuna da abin da na faɗa maka ka yi. 2 Koyarwata za ta ba…
Fa’idodin Hikima 1 ‘Ya’yana ku kasa kunne ga koyarwar mahaifinku. Ku mai da hankali, za ku zama haziƙai. 2 Abin da nake koya muku, abu mai kyau ne, saboda haka…
Faɗakarwa a kan Fasikanci 1 Ɗana, ka mai da hankali, ka kasa kunne ga hikimata da basirata. 2 Sa’an nan ne za ka san yadda za ka yi kome daidai,…
Faɗakarwa a kan Ragwanci da Ƙarya 1 Ɗana, ka taɓa yin alkawari ka ɗaukar wa wani lamuni? 2 Maganganunka sun taɓa kama ka, ko alkawaranka sun taɓa zamar maka tarko?…
Wayon Mazinaciya 1 Ɗana, ka tuna da abin da na faɗa, kada ka manta da abin da na ce maka ka yi. 2 Ka yi abin da na faɗa maka,…
Yabon Hikima 1 Ku kasa kunne! Hikima tana kira. Tana so a ji ta. 2 Tana tsaye bisa kan tuddai a bakin hanya Da a mararraban hanyoyi. 3 A ƙofofin…
Hikima da Dakikanci 1 Hikima ta gina gidanta, ta yi masa ginshiƙai bakwai. 2 Ta sa an yanka dabba don biki, ta gauraya ruwan inabi da kayan yaji, ta shirya…
Adali da Mugu Dabam Suke 1 Karin maganar Sulemanu ke nan. Ɗa mai hikima abin fāriya ne ga mahaifinsa, amma wawa yakan jawo wa mahaifiyarsa baƙin ciki. 2 Abin da…