M. HAD 1
Kome Banza Ne 1 Maganar Mai Wa’azi ɗan Dawuda, Sarkin Urushalima. 2 Banza a banza ne, in ji Mai Hadishi, Banza a banza ne, dukan kome banza ne. 3 Wace…
Kome Banza Ne 1 Maganar Mai Wa’azi ɗan Dawuda, Sarkin Urushalima. 2 Banza a banza ne, in ji Mai Hadishi, Banza a banza ne, dukan kome banza ne. 3 Wace…
1 Na sa rai in ji wa kaina daɗi, in kuma san yadda farin ciki yake. Sai na tarar wannan ma aikin banza ne. 2 Na kuma gane dariya wauta…
Kowane Abu da Lokacinsa 1 Dukan abin da yake faruwa a duniyan nan yakan faru ne a cikin lokacin da Allah ya so. 2 Shi yake sa lokacin haihuwa, da…
1 Sa’an nan na sāke dubawa a kan rashin adalcin da yake ci gaba a duniyan nan. Waɗanda ake zalunta suna kuka, ba kuwa wanda zai taimake su, domin waɗanda…
Kada ka Yi Gaggawar Yin Wa’adi 1 Ka yi hankali lokacin da kake shiga Haikali. Gara ka tafi can da niyyar koyon wani abu, da ka miƙa hadaya kamar waɗansu…
Rashin Ma’anar Rai 1 Na kuma lura, a duniyan nan an yi wa ɗan adam rashin adalci ƙwarai. 2 Allah yakan ba wani mutum dukiya, da daraja, da wadata, i,…
Fifikon Hikima 1 Kyakkyawan suna ya fi man ƙanshi tsada, ranar mutuwa kuma ta fi ranar haihuwa. 2 Gara a tafi gidan da ake makoki Da a tafi gidan da…
1 Mutum mai hikima ne kaɗai ya san ainihin ma’anar yadda abubuwa suke. Hikima takan sa shi fara’a, da sakin fuska. Yi wa Sarki Biyayya 2 Ka kiyaye umarnin sarki…
Rashin Daidaitawa 1 Na daɗe ina tunani ƙwarai a kan wannan abu duka, yadda Allah yake sarrafa ayyukan masu hikima da na adalai, har da ƙaunarsu da ƙiyayyarsu. Ba wanda…
Sakamakon Wauta 1 Matattun ƙudaje sukan sa man ƙanshi ya yi wari, haka nan wauta kaɗan takan ɓata hikima da daraja. 2 Zuciyar mai hikima takan kai shi ga yin…