ZAB 31

Addu’ar Dogara ga Allah 1 Na zo gare ka, ya Ubangiji, domin ka kiyaye ni. Kada ka bari a yi nasara da ni. Kai Allah mai adalci ne, Ka cece…

ZAB 32

Albarkar Gafarar Zunubi 1 Mai farin ciki ne mutumin da aka gafarta masa zunubansa, Mai farin ciki ne kuma wanda aka gafarta masa laifofinsa. 2 Mai farin ciki ne wanda…

ZAB 33

Waƙar Yabo 1 Dukanku adalai ku yi murna, A kan abin da Ubangiji ya yi, Ku yabe shi, ku da kuke masa biyayya! 2 Ku kaɗa garaya, kuna yi wa…

ZAB 34

Yabo domin Kuɓuta 1 Zan yi godiya ga Ubangiji kullayaumin, Faufau ba zan taɓa fasa yabonsa ba. 2 Zan yabe shi saboda abin da ya yi, Da ma dukan waɗanda…

ZAB 35

Addu’ar Kuɓuta daga Maƙiya 1 Ka yi hamayya da masu hamayya da ni, ya Ubangiji, Ka yi faɗa da masu faɗa da ni! 2 Ɗauki garkuwa da makamanka, ka zo…

ZAB 36

Madawwamiyar Ƙaunar Allah 1 Zunubi yakan yi magana da mugun daga can gindin zuciyarsa, Yakan ƙi Allah, ba ya jin tsoronsa. 2 Domin yana ganin kansa shi wani abu ne,…

ZAB 37

Makomar Mugaye da ta Nagargaru 1 Kada ka damu saboda mugaye, Kada ka yi ƙyashin masu aikata abin da ba daidai ba. 2 Za su shuɗe kamar busasshiyar ciyawa, Za…

ZAB 38

Addu’ar Mai Shan Wuya 1 Kada ka yi fushi har ka tsauta mini, ya Ubangiji! Kada ka hukunta ni da fushinka! 2 Ka hukunta ni, ka kuwa yi mini rauni,…

ZAB 39

Rai Mai Halin Shuɗewa 1 Na ce, “Zan yi hankali da abin da nake yi, Don kada harshena yă sa ni zunubi, Ba zan ce kome ba sa’ad da mugaye…

ZAB 40

Wakar Yabo 1 Na yi ta jiran taimakon Ubangiji, Sa’an nan ya kasa kunne gare ni, ya ji kukana. 2 Ya fisshe ni daga rami mai hatsari! Ya aza ni…