ZAB 51
Addu’ar Roƙon Gafara 1 Ka yi mini jinƙai, ya Allah, Sabili da madawwamiyar ƙaunarka. Ka shafe zunubaina, Saboda jinƙanka mai girma! 2 Ka wanke muguntata sarai, Ka tsarkake ni daga…
Addu’ar Roƙon Gafara 1 Ka yi mini jinƙai, ya Allah, Sabili da madawwamiyar ƙaunarka. Ka shafe zunubaina, Saboda jinƙanka mai girma! 2 Ka wanke muguntata sarai, Ka tsarkake ni daga…
Hukuncin Allah da Alherinsa 1 Me ya sa kake fariya da muguntarka, Ya kai, babban mutum? Ƙaunar Allah tana nan a koyaushe. 2 Kana shirya maƙarƙashiya don ka lalatar da…
Muguntar Mutane 1 Wawaye sukan ce wa kansu, “Ba Allah.” Dukansu sun lalace, sun aikata mugayen al’amura, Ba wanda yake aikata abin da yake daidai. 2 Daga Sama Allah ya…
Addu’ar Neman Tsari daga Maƙiyi 1 Ka cece ni ta wurin ikonka, ya Allah, Ka cece ni ta wurin ƙarfinka! 2 Ka ji addu’ata, ya Allah, Ka saurari kalmomina! 3…
Addu’ar Neman Taimako 1 Ka ji addu’ata, ya Allah, Kada ka ƙi jin roƙona! 2 Ka saurare ni, ka amsa mini, Gama damuwata ta gajiyar da ni tiƙis. 3 Hankalina…
Addu’ar Dogara ga Allah 1 Ka yi mini jinƙai, ya Allah, Gama mutane sun tasar mini, Maƙiyana suna tsananta mini koyaushe! 2 Dukan yini maƙiyana suna tasar mini, Waɗanda suke…
Addu’ar Neman Kuɓuta daga Tsanani 1 Ka yi mini jinƙai, ya Allah, ka yi jinƙai, Gama na zo gare ka neman tsira. Zan sami kāriya a ƙarƙashin fikafikanka, Sai dukan…
Addu’a domin A Hukunta Mugaye 1 Hakika za ku yanka daidai, ku manya? Za ku shara’anta wa mutane daidai? 2 A’a, tunanin muguntar da za ku aikata kaɗai kuke yi,…
Addu’ar Neman Ceto daga Maƙiya 1 Ka cece ni daga maƙiyana, ya Allahna, Ka kiyaye ni daga waɗanda suka tasar mini! 2 Ka cece ni daga waɗannan mugaye, Ka tsirar…
Addu’ar Neman Taimako 1 Ka rabu da mu, ya Allah, har aka ci nasara a kanmu, Ka yi fushi da mu, amma yanzu sai ka juyo wurinmu! 2 Ka sa…