ZAB 61

Dogara ga Kiyayewar Allah 1 Ya Allah, ka ji kukana, Ka ji addu’ata! 2 Sa’ad da nake nesa da gida, zuciyata ta karai, Zan yi kira gare ka! Ka kai…

ZAB 62

Allah ne kaɗai Mafaka 1 Ga Allah kaɗai na dogara, Cetona daga gare shi yake fitowa. 2 Shi kaɗai ne mai kiyaye ni, Mai Cetona, Shi ne kariyata, Ba kuwa…

ZAB 63

Sa Zuciya ga Allah 1 Ya Allah, kai ne Allahna, Ina sa zuciya gare ka. Duk niyyata ta nemanka ce, Raina yana ƙishinka, Kamar bussasshiyar ƙasa, Wadda ta zozaye, ba…

ZAB 64

Addu’ar Neman Tsari 1 Ina shan wahala, ya Allah, ka ji addu’ata! Ina jin tsoro, ka cece ni daga maƙiyana! 2 Ka kiyaye ni daga ƙulle-ƙullen mugaye, Da iskancin mugayen…

ZAB 65

Yabo da Miƙa Hadaya ta Godiya 1 Ya Allah, dole mutane su yabe ka a Sihiyona, Tilas su ba ka abin da suka alkawarta. 2 Saboda kakan amsa addu’o’i, Dukan…

ZAB 66

Waƙar Yabo da Miƙa Hadaya ta Godiya 1 Ku yabi Allah da babbar murya ta farin ciki, Ya jama’a duka! 2 Ku raira waƙar darajar sunansa, Ku yabe shi da…

ZAB 67

Waƙar Miƙa Hadaya ta Godiya 1 Ka yi mana jinƙai, ya Allah, ka sa mana albarka, Ka dube mu da idon rahama, 2 Domin dukan duniya ta san nufinka, Dukan…

ZAB 68

Waƙar Nasara ta Al’ummar Ƙasar 1 Da ma Allah ya tashi ya warwatsa maƙiyansa! Da ma su waɗanda suke ƙinsa su gudu! 2 Kamar yadda iska take korar hayaƙi, Haka…

ZAB 69

Kukan Neman Taimako 1 Ka cece ni, ya Allah! Ruwa ya sha kaina. 2 Ina nutsewa cikin laka mai zurfi, Ba kuwa ƙasa mai ƙarfi, Na tsunduma cikin ruwa mai…

ZAB 70

Addu’ar Neman Kuɓuta 1 Ka cece ni, ya Allah! Ya Ubangiji, ka yi hanzari ka taimake ni! 2 Ka sa masu so su kashe ni, A ci nasara a kansu,…