ZAB 71

Addu’ar Tsoho 1 A gare ka, ya Ubangiji, lafiya lau nake, Faufau kada ka bari a yi nasara da ni! 2 Sabili da kai adali ne ka taimake ni, ka…

ZAB 72

Mulkin Sarki Mai Adalci 1 Ka koya wa sarki ya yi shari’a Da adalcinka, ya Allah, Ka kuma ba shi shari’arka, 2 Don ya yi mulkin jama’arka bisa kan shari’a,…

ZAB 73

Ƙarshen Mugaye 1 Hakika, Allah yana yi wa Isra’ila alheri, Da waɗanda suke da tsarkin zuciya! 2 Amma ina gab da fāɗuwa, Ƙafafuna sun kusa zamewa, 3 Saboda na ji…

ZAB 74

Addu’ar Neman Ceton Al’ummar Allah 1 Don me ka yashe mu haka, ya Allah? Za ka yi ta fushi da jama’arka har abada ne? 2 Ka tuna da jama’arka waɗanda…

ZAB 75

Allah Ya Ƙasƙantar da Mugaye, Ya Ɗaukaka Adalai 1 Muna yabonka, ya Allah, muna yabonka! Muna shelar sunanka mai girma, Muna kuwa faɗa abubuwan banmamaki da ka aikata! 2 “Na…

ZAB 76

Allah Mai Nasara Mai Hukunci 1 Allah sananne ne a Yahuza, Mashahuri ne kuma a Isra’ila. 2 Wurin zamansa yana Urushalima, A dutsen Sihiyona zatinsa yake. 3 A can yake…

ZAB 77

Ta’aziyya a Lokacin Damuwa 1 Na ta da murya, na yi kuka ga Allah, Na ta da murya, na yi kuka, ya kuwa ji ni. 2 A lokacin wahala, nakan…

ZAB 78

Amincin Allah ga Jama’arsa 1 Ku kasa kunne ga koyarwata, ya ku jama’ata, Ku kula da abin da nake faɗa. 2 Zan yi magana da ku, In faɗa muku asirai…

ZAB 79

Makoki saboda An Lalatar da Urushalima 1 Ya Allah, arna sun fāɗa wa ƙasar jama’arka! Sun ƙazantar da Haikalinka tsattsarka, Sun bar Urushalima kufai. 2 Suka bar wa tsuntsaye gawawwakin…

ZAB 80

Addu’ar Komo da Al’umma 1 Ka kasa kunne gare mu, ya Makiyayin Isra’ila, Ka ji mu, kai da kake shugaban garkenka, Da kake zaune a kan kursiyinka, a bisa kerubobi….