ZAB 81

Waƙar Idi 1 Ku yi sowa ta farin ciki ga Allah Mai Cetonmu, Ku raira yabbai ga Allah na Yakubu! 2 A fara waƙa, ku buga bandiri, Ku yi waƙoƙi…

ZAB 82

Tsautawa a kan Muguwar Shari’a 1 Allah yana matsayinsa a taron jama’arsa, Yakan zartar da nufinsa a taron alloli. 2 Tilas ku daina yin rashin gaskiya a shari’a, Ku daina…

ZAB 83

Addu’a don A Hallaka Abokan Gāban Isra’ila 1 Ya Allah, kada ka yi shiru, Kada ka tsaya cik, Ya Allah, kada kuma ka yi tsit! 2 Duba, abokan gābanka suna…

ZAB 84

Sa Zuciya ga Haikali 1 Ina ƙaunar Haikalinka ƙwarai, Ya Allah Mai Iko Dukka! 2 A can nake so in kasance! Ina marmarin farfajiyar Haikalin Ubangiji. Da farin ciki mai…

ZAB 85

Addu’a don Lafiyar Al’ummar 1 Ya Ubangiji, ka yi wa ƙasarka alheri, Ka sāke arzuta Isra’ila kuma. 2 Ka gafarta wa jama’arka zunubansu, Ka kuwa gafarta musu dukan kuskurensu, 3…

ZAB 86

Addu’ar Neman Jinƙan Allah 1 Ka kasa kunne gare ni, ya Ubangiji, ka amsa mini, Gama ba ni da ƙarfi, ba ni kuwa da mataimaki. 2 Ka cece ni daga…

ZAB 87

Fa’idar Zama a Urushalima 1 Allah ya gina birninsa a bisa tsarkakan tuddai, 2 Yana ƙaunar birnin Urushalima fiye da kowane wuri a Isra’ila. 3 Ya birnin Allah, ka kasa…

ZAB 88

Kukan Neman Taimako 1 Ya Ubangiji Allah, Mai Cetona, Duk yini ina ta kuka, Da dare kuma na zo gare ka. 2 Ka ji addu’ata, Ka kasa kunne ga kukana…

ZAB 89

Alkawarin Allah da Dawuda 1 Ya Ubangiji zan raira waƙar Madawwamiyar ƙaunarka koyaushe, Zan yi shelar amincinka a dukan lokaci. 2 Na sani ƙaunarka za ta dawwama har abada, Amincinka…

ZAB 90

Allah Madawwami, Mutum mai Shuɗewa 1 Ya Ubangiji, a koyaushe kai ne wurin zamanmu. 2 Kafin a kafa tuddai, Kafin kuma ka sa duniya ta kasance, Kai Allah ne, Madawwami….