L. FIR 1
Hadaya ta Ƙonawa 1 Ubangiji ya kirawo Musa, ya yi masa magana daga cikin alfarwa ta sujada, ya ce 2 ya ba Isra’ilawa ka’idodin nan. Sa’ad da kowane mutum a…
Hadaya ta Ƙonawa 1 Ubangiji ya kirawo Musa, ya yi masa magana daga cikin alfarwa ta sujada, ya ce 2 ya ba Isra’ilawa ka’idodin nan. Sa’ad da kowane mutum a…
Hadaya ta Gari 1 A sa’ad da mutum ya kawo hadaya ta gari ga Ubangiji, sai ya kawo gari mai laushi, ya zuba masa mai da lubban. 2 Zai kuma…
Hadaya ta Salama 1 Idan mutum zai kawo hadayarsa ta salama daga garken shanu, sai ya kawo mace ko namiji marar lahani ga Ubangiji. 2 Zai ɗibiya hannunsa a kan…
Hadayu domin Zunubi 1 Ubangiji ya kuma ce wa Musa, 2 ya faɗa wa mutanen Isra’ila, in wani ya yi zunubi, ba da gangan ba, har ya karya ɗaya daga…
Hadayu domin Laifi 1 Laifi ne idan mutum ya aikata kowane ɗaya daga cikin waɗannan abubuwa. Idan mutum ya ji ana shelar neman mai laifi, amma ya ƙi fitowa ya…
1 Ubangiji kuma ya ba Musa ka’idodin nan. 2 Idan wani mutum ya yi laifi na cin amana gāba da Ubangiji, wato, ya yaudari maƙwabcinsa a kan ajiya, ko jingina,…
Hadaya domin Laifi 1 Waɗannan su ne ka’idodin hadaya don ramuwa, hadaya ce tsattsarka. 2 Za a yanka dabbar hadayar a arewa da bagaden inda akan yanka hadaya don ƙonawa….
Keɓewar Haruna da ‘Ya’yansa Maza 1 Ubangiji ya ce wa Musa, 2 “Ɗauki Haruna da ‘ya’yansa maza, da rigunan, da man keɓewa, da bijimi na yin hadaya don zunubi, da…
Haruna ya Miƙa Hadayu 1 A kan rana ta takwas, Musa ya kirawo Haruna, da ‘ya’yansa maza, da dattawan Isra’ila. 2 Sai ya ce wa Haruna, “Kawo ɗan maraƙi marar…
Zunubin Nadab da Abihu 1 ‘Ya’yan Haruna, maza, Nadab da Abihu kuwa kowannensu ya ɗauki faranti ya sa wuta, ya zuba turare a kai, ya miƙa haramtacciyar wuta a gaban…