FILIB 3

Adalci Mai Gaskiya 1 A ƙarshe kuma ‘yan’uwa, ku yi farin ciki da Ubangiji. Sāke rubuto muku waɗannan abubuwa bai gundure ni ba, ga shi kuwa, domin lafiyarku ne. 2…

FILIB 4

Ku Yi Farin Ciki da Ubangiji 1 Saboda haka ya ‘yan’uwana, ƙaunatattuna, waɗanda nake bege, ku da kuke abin farin cikina da abin taƙamata kuma, ku dage ga Ubangiji, ya…

YAK 1

Gaisuwa 1 Daga Yakubu, bawan Allah, da kuma na Ubangiji Yesu Almasihu, zuwa ga kabilan nan goma sha biyu da suke a warwatse a duniya. Gaisuwa mai yawa. Bangaskiya da…

YAK 2

Faɗaka a kan Tara 1 Ya ku ‘yan’uwana, kada ku nuna bambanci muddin kuna riƙe da bangaskiyarku ga Ubangijinmu Yesu Almasihu, Ubangiji Maɗaukaki. 2 Misali, in mutum mai zobban zinariya…

YAK 3

Ɓarnar Harshe 1 Ya ku ‘yan’uwana, kada yawancinku su zama masu koyarwa, domin kun sani, mu da muke koyarwa za a yi mana shari’a da ƙididdiga mafi tsanani. 2 Domin…

YAK 4

Abuta da Duniya 1 Me yake haddasa gāba da husuma a tsakaninku? Ashe, ba sha’awace-sha’awacenku ne suke yaƙi da juna a zukatanku ba? 2 Kukan yi marmarin abu ku rasa,…

YAK 5

Faɗaka ga Masu Arziki 1 To, ina masu arziki? Ku yi ta kuka da kururuwa saboda baƙin ciki iri iri da za su aukar muku. 2 Arzikinku mushe ne! Tufafinku…

1 BIT 1

Gaisuwa 1 Daga Bitrus, manzon Yesu Almasihu, zuwa ga zaɓaɓɓun Allah da suke bare, a warwatse a Fantas, da Galatiya, da Kafadokiya, da Asiya, da kuma Bitiniya, 2 su da…

1 BIT 2

Rayayyen Dutse da Kabila Tsattsarka 1 Saboda haka, sai ku yar da kowace irin ƙeta, da ha’inci, da munafunci, da hassada, da kuma kowane irin kushe. 2 Kamar jariri sabon…

1 BIT 3

Hakkin Aure 1 Haka kuma, ku matan aure, ku yi biyayya ga mazanku, don ko waɗansunsu ba su bi maganar Allah ba, halin matansu yă shawo kansu, ba tare da…