FIT 31
Waɗanda za su Yi alfarwa ta Sujada 1 Ubangiji kuma ya ce wa Musa, 2 “Ga shi, na zaɓi Bezalel ɗan Uri, ɗan Hur, na kabilar Yahuza. 3 Na cika…
Waɗanda za su Yi alfarwa ta Sujada 1 Ubangiji kuma ya ce wa Musa, 2 “Ga shi, na zaɓi Bezalel ɗan Uri, ɗan Hur, na kabilar Yahuza. 3 Na cika…
Ɗan Maraƙin Zinariya 1 Da mutane suka ga Musa ya yi jinkirin saukowa daga dutsen, sai suka taru wurin Haruna, suka ce masa, “Tashi, ka yi mana allahn da zai…
An Ba da Umarni a Kama Tafiya 1 Ubangiji ya ce wa Musa, “Tashi, ka kama hanya, kai da jama’ar da ka fisshe su daga ƙasar Masar, zuwa ƙasar da…
Allunan Dutse na Biyu 1 Ubangiji ya ce wa Musa, “Sassaƙa alluna biyu na dutse kamar na farkon, ni kuwa in rubuta kalmomin da suke cikin alluna na farko da…
Ka’idodin Ranar Hutawa 1 Sai Musa ya tattara dukan taron jama’ar Isra’ila, ya ce musu, “Waɗannan su ne abubuwan da Ubangiji ya umarce ku ku yi. 2 Cikin kwana shida…
1 “Da Bezalel da Oholiyab, da kowane mutum mai hikima, waɗanda Ubangiji ya ba su hikima da basira na sanin yin kowane irin aiki, za su shirya Wuri Mai Tsarki…
Yin Akwatin Alkawari 1 Bezalel ya yi akwati da itacen ƙirya, tsawonsa kamu biyu da rabi, fāɗinsa kamu ɗaya da rabi, tsayinsa kamu ɗaya da rabi. 2 Ya dalaye shi…
Bagaden Ƙona Hadaya 1 Ya kuma yi bagaden ƙona hadaya da itacen ƙirya, tsawonsa kamu biyar, fāɗinsa kamu biyar, murabba’i ke nan, tsayinsa kuwa kamu uku. 2 Ya yi masa…
Yin Tufafin Firistoci 1 An yi wa firistoci tufafi masu kyau na shuɗi, da na shunayya, da na mulufi, domin yin aiki a Wuri Mai Tsarki. Suka yi wa Haruna…
Kafawar Alfarwa ta Sujada da Keɓewarta 1 Ubangiji kuwa ya ce wa Musa, 2 “A kan rana ta fari ga wata na fari za ka kafa alfarwa ta sujada. 3…