ZAB 33
Waƙar Yabo 1 Dukanku adalai ku yi murna, A kan abin da Ubangiji ya yi, Ku yabe shi, ku da kuke masa biyayya! 2 Ku kaɗa garaya, kuna yi wa…
Waƙar Yabo 1 Dukanku adalai ku yi murna, A kan abin da Ubangiji ya yi, Ku yabe shi, ku da kuke masa biyayya! 2 Ku kaɗa garaya, kuna yi wa…
Yabo domin Kuɓuta 1 Zan yi godiya ga Ubangiji kullayaumin, Faufau ba zan taɓa fasa yabonsa ba. 2 Zan yabe shi saboda abin da ya yi, Da ma dukan waɗanda…
Addu’ar Kuɓuta daga Maƙiya 1 Ka yi hamayya da masu hamayya da ni, ya Ubangiji, Ka yi faɗa da masu faɗa da ni! 2 Ɗauki garkuwa da makamanka, ka zo…
Madawwamiyar Ƙaunar Allah 1 Zunubi yakan yi magana da mugun daga can gindin zuciyarsa, Yakan ƙi Allah, ba ya jin tsoronsa. 2 Domin yana ganin kansa shi wani abu ne,…
Makomar Mugaye da ta Nagargaru 1 Kada ka damu saboda mugaye, Kada ka yi ƙyashin masu aikata abin da ba daidai ba. 2 Za su shuɗe kamar busasshiyar ciyawa, Za…
Addu’ar Mai Shan Wuya 1 Kada ka yi fushi har ka tsauta mini, ya Ubangiji! Kada ka hukunta ni da fushinka! 2 Ka hukunta ni, ka kuwa yi mini rauni,…
Rai Mai Halin Shuɗewa 1 Na ce, “Zan yi hankali da abin da nake yi, Don kada harshena yă sa ni zunubi, Ba zan ce kome ba sa’ad da mugaye…
Wakar Yabo 1 Na yi ta jiran taimakon Ubangiji, Sa’an nan ya kasa kunne gare ni, ya ji kukana. 2 Ya fisshe ni daga rami mai hatsari! Ya aza ni…
Addu’ar Roƙon Warkewa 1 Mai farin ciki ne wanda yake kula da matalauta, Ubangiji zai taimake shi sa’ad da yake shan wahala. 2 Ubangiji zai kiyaye shi, yă keɓe ransa….
Kewar Allah a Baƙuwar Ƙasa 1 Kamar yadda kishimi yake marmarin ruwan sanyi daga rafi, Haka nake marmarinka, ya Allah. 2 Ina jin ƙishinka, ya Allah, ya Allah Mai Rai,…