FAR 1

Allah ya Halicci Duniya ya kuma Halicci Mutum 1 A sa’ad da Allah ya fara halittar Sama da duniya, 2 duniya ba ta da siffa, sarari ce kawai, duhu kuwa…

FAR 2

1 Da haka aka gama yin sama da duniya, da rundunansu. 2 A kwana na bakwai Allah ya gama aikinsa wanda ya yi. Ya kuwa huta a kan kwana na…

FAR 3

Faɗuwar Mutum 1 Maciji ya fi kowace dabba da Ubangiji Allah ya yi wayo. Ya ce wa matar, “Ko Allah ya ce, ‘Ba za ku ci daga wani itacen da…

FAR 4

Kayinu da Habila 1 Adamu kuwa ya san matarsa Hawwa’u, ta kuwa yi ciki, ta haifi Kayinu. Sai ta ce, “Na sami ɗa namiji da iznin Ubangiji.” 2 Ta kuma…

FAR 5

Zuriyar Adamu 1 Wannan shi ne littafin asalin Adamu. A sa’ad da Allah ya halicci mutum, ya yi shi cikin siffar Allah. 2 Namiji da ta mace ya halicce su,…

FAR 6

Muguntar ‘Yan Adam 1 Da mutane suka fara yawaita a duniya suka kuwa haifi ‘ya’ya mata, 2 sai ‘ya’yan Allah suka ga ‘yan matan mutane kyawawa ne, suka zaɓi waɗanda…

FAR 7

Ruwan Tsufana 1 Sai Ubangiji ya ce wa Nuhu, “Ka shiga jirgin, kai da iyalinka duka, gama na ga a wannan zamani, kai adali ne a gare ni. 2 Daga…

FAR 8

Ƙarshen Ruwan Tsufana 1 Allah kuwa ya tuna da Nuhu da dukan dabbobin gida da na jeji waɗanda suke cikin jirgi tare da shi. Allah ya sa iska ta hura…

FAR 9

Allah ya Yi Alkawari da Nuhu 1 Allah kuwa ya sa wa Nuhu da ‘ya’yansa albarka, ya ce musu, “Ku yi ‘ya’ya ku hayayyafa, ku cika duniya. 2 Kowace dabba…

FAR 10

Zuriyar ‘Ya’yan Nuhu, Maza 1 Waɗannan su ne zuriyar ‘ya’yan Nuhu, da Shem, da Ham, da Yafet. Bayan Ruwan Tsufana sai aka haifa musu ‘ya’ya. 2 ‘Ya’yan Yafet ke nan,…