1 BIT 1

Gaisuwa 1 Daga Bitrus, manzon Yesu Almasihu, zuwa ga zaɓaɓɓun Allah da suke bare, a warwatse a Fantas, da Galatiya, da Kafadokiya, da Asiya, da kuma Bitiniya, 2 su da…

1 BIT 2

Rayayyen Dutse da Kabila Tsattsarka 1 Saboda haka, sai ku yar da kowace irin ƙeta, da ha’inci, da munafunci, da hassada, da kuma kowane irin kushe. 2 Kamar jariri sabon…

1 BIT 3

Hakkin Aure 1 Haka kuma, ku matan aure, ku yi biyayya ga mazanku, don ko waɗansunsu ba su bi maganar Allah ba, halin matansu yă shawo kansu, ba tare da…

1 BIT 4

Amintaccen Mai Riƙon Amanar Alherin Allah 1 Tun da yake Almasihu ya sha wuya a jiki dominmu, sai ku ma ku ɗauki irin wannan ra’ayi. Ai, duk wanda ya sha…

1 BIT 5

Ku Yi Kiwon Garken Allah 1 Don haka, ku dattawan ikkilisiya da suke cikinku, ni da nike dattijon ikkilisiya, ɗan’uwanku, mashaidin shan wuyar Almasihu, mai samun rabo kuma a cikin…