1 SAM 11

Saul Ya Ci Ammonawa 1 Sai Nahash Ba’ammone ya kewaye Yabesh da yaƙi. Dukan mutanen Yabesh kuwa suka ce masa, “Ka ƙulla amana da mu, mu kuwa za mu bauta…

1 SAM 12

Sama’ila Ya Yi Jawabin Bankwana 1 Sama’ila ya ce wa jama’ar Isra’ila, “Ga shi, na kasa kunne gare ku, na kuwa yi muku abin da kuka ce mini, na naɗa…

1 SAM 13

Yaƙi da Filistiyawa 1 Saul yana da shekara talatin sa’ad da ya ci sarauta, ya yi shekara arba’in da biyu yana sarautar Isra’ila. 2 Saul ya zaɓi mutum dubu uku…

1 SAM 14

Karfin Zuciyar Jonatan 1 Wata rana Jonatan, ɗan Saul, ya ce wa saurayin da yake ɗaukar masa makamai, “Zo, mu haye mu je sansanin Filistiyawa a wancan hayi.” Amma bai…

1 SAM 15

Yaƙi da Amalekawa 1 Sama’ila ya ce wa Saul, “Ubangiji ya aike ni in zuba maka man keɓewa don ka zama sarkin mutanensa, Isra’ila. Yanzu sai ka yi biyayya da…

1 SAM 16

An Keɓe Dawuda ya Zama Sarki 1 Ubangiji ya ce wa Sama’ila, “Har yaushe za ka yi ta ɓacin rai saboda Saul? Ga shi kuwa, na ƙi shi da zama…

1 SAM 17

Goliyat Yana Cakunar Isra’ilawa 1 Sai Filistiyawa suka tattaru a Soko ta Yahuza, suka kafa sansani a tsakanin Soko da Azeka, a Efes-dammim. 2 Saul kuma da mutanen Isra’ila suka…

1 SAM 18

Alkawarin Jonatan da Dawuda 1 Da Dawuda ya gama magana da Saul, sai zuciyar Jonatan ta saje da ran Dawuda. Jonatan kuwa ya ƙaunaci Dawuda kamar kansa. 2 Daga ran…

1 SAM 19

Saul Ya Tsananta wa Dawuda 1 Sai Saul ya yi magana da Jonatan, ɗansa, da dukan fādawansa, cewa yana shiri ya kashe Dawuda. Amma Jonatan ɗan Saul yana jin daɗin…

1 SAM 20

Abutar Dawuda da Jonatan 1 Sa’an nan Dawuda ya gudu daga Nayot ta Rama, ya zo wurin Jonatan, ya ce masa, “Me na yi? Mene ne laifin da na yi…