1 TAR 1

Zuriyar Nuhu 1 Adamu ya haifi Shitu, Shitu ya haifi Enosh, 2 Enosh ya haifi Kenan, Kenan ya haifi Mahalalel, Mahalalel ya haifi Yared, 3 Yared ya haifi Anuhu, Anuhu…

1 TAR 2

‘Ya’yan Isra’ila 1 Waɗannan su ne ‘ya’yan Isra’ila, maza, Ra’ubainu, da Saminu, da Lawi, da Yahuza, da Issaka, da Zabaluna, 2 da Dan, da Yusufu, da Biliyaminu, da Naftali, da…

1 TAR 3

‘Ya’yan Dawuda 1-3 Waɗannan su ne ‘ya’yan Dawuda, maza, waɗanda aka haifa masa a Hebron. Amnon wanda Ahinowam Bayezreyeliya ta haifa masa. Kileyab wanda Abigail Bakarmeliya ta haifa masa. Absalom…

1 TAR 4

Zuriyar Yahuza 1 ‘Ya’yan Yahuza, maza, su ne Feresa, da Hesruna, da Karmi, da Hur, da Shobal. 2 Rewaiya ɗan Shobal, shi ne mahaifin Yahat. Yahat shi ya haifi Ahumai,…

1 TAR 5

Zuriyar Ra’ubainu 1 Ra’ubainu shi ne ɗan farin Isra’ila, amma saboda ya ƙazantar da gadon mahaifinsa aka ba ‘ya’yan Yusufu, maza, ɗan Isra’ila, gādonsa na ɗan fari. Don haka ba…

1 TAR 6

Zuriyar Manyan Firistoci 1 ‘Ya’yan Lawi, maza, su ne Gershon, da Kohat, da Merari. 2 ‘Ya’yan Kohat, maza, su ne Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel. 3 ‘Ya’yan Amram…

1 TAR 7

Zuriyar Issaka 1 ‘Ya’yan Issaka, maza, su huɗu ne, wato Tola, da Fuwa, da Yashub, da Shimron. 2 ‘Ya’yan Tola, maza, su ne Uzzi, da Refaya, da Yeriyel, da Yamai,…

1 TAR 8

Zuriyar Biliyaminu 1 Biliyaminu yana da ‘ya’ya biyar, su ne Bela, da Ashbel, da Ahiram, 2 da Noha, da Rafa. 3 Bela kuma yana da ‘ya’ya maza, su ne Adar,…

1 TAR 9

Waɗanda Suka Komo daga Babila 1 Haka kuwa aka lasafta Isra’ilawa bisa ga asalinsu. An rubuta su a littafin sarakunan Isra’ila. Sai aka kai mutanen Yahuza zaman talala a Babila…

1 TAR 10

Mutuwar Sarki Saul da ta ‘Ya’yansa 1 Filistiyawa suka yi yaƙi da Isra’ilawa, Isra’ilawa suka gudu a gaban Filistiyawa, aka karkashe su a Dutsen Gilbowa. 2 Filistiyawa suka kama Saul…