1 TIM 1

Gaisuwa 1 Daga Bulus, manzon Almasihu Yesu bisa ga umarnin Allah Mai Cetonmu, da kuma na Almasihu Yesu abin begenmu, 2 zuwa ga Timoti, ɗana na hakika, ta wajen bangaskiya….

1 TIM 2

Gargaɗi a kan Addu’a 1 Da farko dai ina gargaɗi, cewa a yi ta roƙon Allah, ana addu’a, ana godo, ana gode wa Allah saboda dukkan mutane, 2 da sarakuna…

1 TIM 3

Sharuɗan Zama Shugabannin Ikkilisiya 1 Maganar nan tabbatacciya ce, cewa duk mai burin aikin kula da ikkilisiya, yana burin yin aiki mai kyau ke nan. 2 To, lalle ne mai…

1 TIM 4

Faɗi a kan Malaman Ƙarya 1 To, Ruhu musamman ya ce, a can wani zamani waɗansu za su fanɗare wa bangaskiya, su mai da hankali ga aljannu masu ruɗi, da…

1 TIM 5

Wajibi ga Juna 1 Kada ka tsauta wa dattijo, sai dai ka roƙe shi kamar mahaifinka. Samari kuma ka ɗauke su kamar ‘yan’uwanka, 2 tsofaffi mata kuma kamar uwayenka, ‘yan…

1 TIM 6

1 Duk ɗaukacin masu igiyar bauta a wuyansu, su ɗauki iyayengijinsu a kan sun cancanci a girmama su matuƙa, don kada a ɓata sunan Allah da kuma koyarwar nan. 2…