2 SAM 1

Dawuda Ya ji Labarin Rasuwar Saul da Jonatan 1 Bayan rasuwar Saul, sa’ad da Dawuda ya komo daga karkashe Amalekawa, ya yi kwana biyu a Ziklag. 2 Kashegari sai ga…

2 SAM 2

An Naɗa Dawuda Sarkin Yahuza 1 Bayan wannan sai Dawuda ya roƙi Ubangiji, ya ce, “Ko in haura in mallaki ɗaya daga cikin garuruwan Yahuza?” Ubangiji ya ce masa, “Ka…

2 SAM 3

1 Gidan Saul da gidan Dawuda suka daɗe suna yaƙi da juna. Ƙarfin gidan Dawuda ya yi ta ƙaruwa, amma na gidan Saul ya yi ta raguwa. ‘Ya’ya Maza da…

2 SAM 4

An Kashe Ish-boshet 1 Da Ish-boshet, ɗan Saul, ya ji labari Abner ya mutu a Hebron, sai gabansa ya faɗi. Dukan mutanen Isra’ila kuma suka tsorata. 2 Shi ɗan nan…

2 SAM 5

Dawuda Ya Zama Sarkin Isra’ilawa da Yahudawa 1 Dukan kabilan Isra’ila kuwa suka zo wurin Dawuda a Hebron, suka ce, “Ga shi, mu ‘yan’uwanka ne. 2 A dā sa’ad da…

2 SAM 6

Dawuda Ya Kawo Akwatin Alkawari a Urushalima 1 Dawuda kuma ya tattara zaɓaɓɓun mutane dubu talatin (30,000) na Isra’ila. 2 Sai ya tafi tare da su duka zuwa Kiriyat-yeyarim domin…

2 SAM 7

Alkawarin Allah da Dawuda 1 Sa’ad da sarki yake zaune a gidansa, Ubangiji kuma ya hutasshe shi daga fitinar abokan gābansa da suke kewaye da shi, 2 sai sarki ya…

2 SAM 8

Yaƙe-Yaƙen Dawuda 1 Bayan haka kuma sai Dawuda ya ci Filistiyawa da yaƙi, ya kawo ƙarshen mulkinsu a ƙasar. 2 Sa’an nan ya ci Mowabawa da yaƙi. Ya sa su…

2 SAM 9

Dawuda ya Nuna wa Mefiboshet Alheri 1 Dawuda ya yi tambaya, ko akwai wani da ya ragu daga gidan Saul, wanda zai nuna wa alheri saboda Jonatan. 2 Akwai wani…

2 SAM 10

Dawuda ya ci Ammonawa da Suriyawa 1 Sa’ad da Sarkin Ammonawa, wato Nahash, ya rasu, sai Hanun ɗansa ya gāje shi. 2 Dawuda ya ce, “Zan yi wa Hanun alheri…