2 SAM 11
Dawuda da Bat-Sheba 1 Da bazara lokacin da sarakuna sukan fita zuwa yaƙi, Dawuda ya aiki Yowab, da shugabannin sojojinsa, da sojojin Isra’ila duka. Suka tafi suka ragargaza Ammonawa, suka…
Dawuda da Bat-Sheba 1 Da bazara lokacin da sarakuna sukan fita zuwa yaƙi, Dawuda ya aiki Yowab, da shugabannin sojojinsa, da sojojin Isra’ila duka. Suka tafi suka ragargaza Ammonawa, suka…
Natan Ya Tsauta wa Dawuda 1 Sai Ubangiji ya aiki Natan wurin Dawuda. Ya je wurinsa ya ce masa, “Akwai waɗansu mutum biyu a cikin wani gari. Ɗayan basarake ne,…
Amnon da Tamar 1 Absalom, ɗan Dawuda, yana da kyakkyawar ƙanwa, sunanta Tamar. Ana nan Amnon ɗaya daga cikin ‘ya’yan Dawuda, ya ƙaunace ta. 2 Amnon ya matsu har ya…
Yowab Ya Shirya yadda Absalom zai Koma 1 Da Yowab ɗan Zeruya, ya gane zuciyar sarki ta koma kan Absalom, 2 sai ya aika zuwa Tekowa a kira masa wata…
Absalom ya Tayar wa Dawuda 1 Bayan wannan Absalom ya samo wa kansa karusa, da dawakai, da zagage mutum hamsin. 2 Absalom yakan tashi da wuri, ya tsaya a kan…
Dawuda da Ziba 1 Sa’ad da Dawuda ya wuce ƙwanƙolin dutsen kaɗan, sai ga Ziba baran Mefiboshet ya sadu da shi. Ya zo da jaki biyu ya yi musu labtu…
Hushai Ya Wofintar da Shawarar Ahitofel 1 Ahitofel ya kuma ce wa Absalom, “Bari in zaɓi mutum dubu goma sha biyu (12,000), mu tafi mu bi Dawuda da daren nan….
An Ci Absalom 1 Dawuda kuwa ya shirya sojojin da suke tare da shi, sa’an nan ya naɗa musu shugabanni na dubu dubu da na ɗari ɗari. 2 Ya aiki…
Yowab Ya Tsauta wa Dawuda 1 Aka faɗa wa Yowab, cewa, sarki yana kuka, yana makoki domin Absalom. 2 Saboda haka sai nasarar da aka ya a ranar ta zama…
Tawayen Sheba 1 Da can akwai wani mutumin banza, ana ce da shi Sheba, ɗan Bikri, daga kabilar Biliyaminu. Shi kuwa ya busa ƙaho, ya ce, “Ba mu da rabo…