2 SAM 21
Ramuwa don Gibeyonawa 1 A zamanin Dawuda aka yi yunwa shekara uku bi da bi. Dawuda kuwa ya roƙi Ubangiji. Sai Ubangiji ya ce masa, “Akwai alhakin jini a kan…
Ramuwa don Gibeyonawa 1 A zamanin Dawuda aka yi yunwa shekara uku bi da bi. Dawuda kuwa ya roƙi Ubangiji. Sai Ubangiji ya ce masa, “Akwai alhakin jini a kan…
Waƙar Nasarar Dawuda 1 Wannan waƙa Dawuda ya raira wa Ubangiji sa’ad da Ubangiji ya cece shi daga hannun Saul da dukan sauran abokan gābansa, ya ce, 2 “Ubangiji ne…
Maganar Dawuda ta Ƙarshe 1 Wannan ita ce maganar Dawuda ta ƙarshe. Dawuda ɗan Yesse, shi ne mutumin da Allah ya ɗaukaka, wanda Allah na Yakubu ya zaɓa ya zama…
Dawuda Ya Ƙidaya dukan Jama’a 1 Ubangiji kuwa ya husata da Isra’ilawa. Ya kuwa zuga Dawuda a kansu, ya ce, “Tafi ka ƙidaya jama’ar Isra’ila da ta Yahuza.” 2 Sai…