2 SAR 21

Sarki Manassa na Yahuza 1 Manassa yana da shekara goma sha biyu sa’ad da ya ci sarauta. Ya yi shekara hamsin da biyar yana sarauta a Urushalima. Sunan tsohuwarsa kuwa…

2 SAR 22

Sarki Yosiya na Yahuza 1 Yosiya yana da shekara takwas sa’ad da ya ci sarauta, ya yi mulki shekara talatin da ɗaya a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Yedida, ‘yar Adaya na…

2 SAR 23

Gyare-gyaren da Yosiya Ya Yi 1 Sarki Yosiya kuwa ya aika, aka tattaro masa dukan dattawan Yahuza da na Urushalima. 2 Sa’an nan ya haura zuwa Haikalin Ubangiji tare da…

2 SAR 24

1 A zamanin Yehoyakim ne Nebukadnezzar Sarkin Babila ya kawo wa Yahuza yaƙi, Yehoyakim kuwa ya zama baransa har shekara uku daga nan kuma ya tayar masa. 2 Ubangiji kuwa…

2 SAR 25

1 A shekara ta tara ta sarautar Zadakiya a kan rana ta goma ga watan goma, sai Nebukadnezzar Sarkin Babila, tare da sojojinsa, ya kawo wa Urushalima yaƙi. Suka kewaye…