2 TAR 21

1 Yehoshafat ya rasu, aka binne shi a birnin Dawuda tare da kakanninsa, ɗansa kuma ya gāji gadon sarautarsa. Sarki Yoram na Yahuza 2 Yoram yana da ‘yan’uwa maza, su…

2 TAR 22

Sarki Ahaziya na Yahuza 1 Sai mazaunan Urushalima suka naɗa Ahaziya, autansa, ya gāji gadon sarauta, saboda ƙungiyar mutanen da suka zo tare da Larabawa a sansanin sun karkashe dukan…

2 TAR 23

An Ƙwace wa Ataliya Mulki 1 A shekara ta bakwai sai Yehoyada ya yi ƙarfin hali, ya haɗa kansa da shugabanni na ɗari ɗari, wato Azariya ɗan Yeroham, da Isma’ilu…

2 TAR 24

Sarki Yowash na Yahuza 1 Yowash yana da shekara bakwai sa’ad da ya ci sarauta, ya kuwa yi shekara arba’in yana mulki a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Zibiya, daga Biyer-sheba. 2…

2 TAR 25

Sarki Amaziya na Yahuza 1 Amaziya yana da shekara ashirin da biyar sa’ad da ya ci sarauta, ya yi shekara ashirin da tara yana mulki a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Yehowaddin…

2 TAR 26

Sarki Azariya na Yahuza 1 Dukan jama’ar Yahuza fa suka ɗauki Azariya, ɗan shekara goma sha shida, suka naɗa shi sarki, ya gāji gadon sarautar tsohonsa Amaziya. 2 Ya gina…

2 TAR 27

Sarki Yotam na Yahuza 1 Yotam yana da shekara ashirin da biyar sa’ad da ya ci sarauta, ya kuwa yi mulki shekara goma sha shida a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Yerusha…

2 TAR 28

Sarki Ahaz na Yahuza 1 Ahaz yana da shekara ashirin sa’ad da ya ci sarauta, ya yi shekara goma sha shida yana mulki a Urushalima. Amma shi bai yi abin…

2 TAR 29

Sarki Hezekiya na Yahuza 1 Hezekiya ya ci sarauta sa’ad da yake da shekara ashirin da biyar. Ya yi mulki shekara ashirin da tara a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Abaija, ‘yar…

2 TAR 30

Yin Idin Ƙetarewa 1 Sai Hezekiya ya aika zuwa ga dukan Isra’ila da Yahuza, ya kuma rubuta wasiƙu zuwa ga Ifraimu, da Manassa, cewa sai su zo Haikalin Ubangiji a…