AYU 41

1 “Ka iya kama dodon ruwa da ƙugiyar kama kifi? Ko kuma ka iya zarge harshensa da igiya? 2 Ka iya sa wa hancinsa asirka? Ko ka iya huda muƙamuƙinsa…

AYU 42

Ayuba Ya Tuba aka kuma Karɓe Shi 1 Ayuba ya amsa wa Ubangiji. 2 “Na sani kai kake da ikon yin dukan abu, Ba wanda ya isa ya hana ka…