JOSH 1

Shirin da Aka Yi don Cin Ƙasar Kan’ana 1 Bayan rasuwar Musa, bawan Ubangiji, Ubangiji ya ce wa Joshuwa ɗan Nun, wanda ya yi wa Musa aiki, 2 “Bawana Musa…

JOSH 2

Joshuwa Ya Aiki ‘Yan Leken Asirin Ƙasa zuwa Yariko 1 Sai Joshuwa ɗan Nun ya aiki mutum biyu ‘yan leƙen asirin ƙasa daga Shittim a asirce, ya ce musu, “Tafi,…

JOSH 3

Isra’ilawa Sun Haye Urdun 1 Joshuwa kuwa ya tashi da sassafe, da shi da dukan jama’ar Isra’ila, suka kama hanya daga Shittim zuwa Urdun, inda suka sauka kafin su haye….

JOSH 4

Duwatsu Goma Sha Biyu da Aka Ɗauka Tsakiyar Urdun 1 Da al’umma duka suka gama haye Urdun, sai Ubangiji ya ce wa Joshuwa, 2 “Ɗauki mutum goma sha biyu daga…

JOSH 5

Yin Kaciya da Kiyaye Idin Ƙetarewa a Gilgal 1 Sa’ad da dukan sarakunan Amoriyawa waɗanda suke wannan hayi, wato yamma da Urdun, da dukan sarakunan Kan’aniyawa da suke bakin teku,…

JOSH 6

Faɗuwar Yariko 1 Aka rufe Yariko ciki da waje, ba mai fita, ba mai shiga saboda Isra’ilawa. 2 Ubangiji ya ce wa Joshuwa, “Duba, na ba da Yariko, da sarkinta,…

JOSH 7

Zunubin Akan 1 Amma Isra’ilawa suka ci amana, gama Akan, ɗan Karmi, ɗan Zabdi, ɗan Zera na kabilar Yahuza ya ɗiba daga cikin abubuwan da aka haramta, Sai Ubangiji ya…

JOSH 8

An Ci Ai da Yaƙi 1 Ubangiji kuma ya ce wa Joshuwa, “Kada ka ji tsoro ko ka firgita. Ka ɗauki mayaƙa duka, ka tashi, ka tafi Ai. Ga shi,…

JOSH 9

Munafuncin Gibeyonawa 1 Sa’ad da dukan sarakunan da suke hayin Urdun, na cikin ƙasar tuddai, da na ƙasar kwari a gefen Bahar Rum har zuwa Lebanon, wato sarakunan Hittiyawa, da…

JOSH 10

An Ci Amoriyawa da Yaƙi 1 Da Adonizedek, Sarkin Urushalima, ya ji yadda Joshuwa ya ci Ai, har ya hallakar da ita sarai kamar yadda ya yi wa Yariko da…