JOSH 21

Biranen da Aka Ba Lawiyawa 1 Shugabannin gidajen kakannin Lawiyawa suka zo wurin Ele’azara, firist, da wurin Joshuwa ɗan Nun, da shugabannin gidajen kakannin kabilan jama’ar Isra’ila. 2 Suka yi…

JOSH 22

Bagade a Bakin Urdun 1 Sa’an nan Joshuwa ya kira mutanen kabilar Ra’ubainu, da na Gad, da rabin kabilar Manassa. 2 Ya ce musu, “Kun aikata dukan abin da Musa,…

JOSH 23

Joshuwa Ya Yi wa Jama’a Jawabi 1 An daɗe bayan da Ubangiji ya hutar da Isra’ilawa daga abokan gābansu waɗanda suke kewaye da su. Joshuwa kuwa ya tsufa, shekarunsa sun…

JOSH 24

Jawabin Joshuwa na Bankwana a Shekem 1 Joshuwa kuma ya tara dukan kabilan Isra’ila a Shekem, ya kuma kira dattawa, da shugabanni, da alƙalai, da jarumawan Isra’ila. Suka hallara a…