L. FIR 11

Dabbobin da yake Halal da na Haram 1 Ubangiji ya ba Musa da Haruna waɗannan ka’idodi 2 domin Isra’ilawa. Za ku ci kowace irin dabbar da take a duniya, 3…

L. FIR 12

Tsarkakewar Mata bayan Haihuwa 1 Ubangiji ya ba Musa ka’idodin nan domin jama’ar Isra’ila. 2 Idan mace ta yi ciki, ta haifi ɗa namiji, to, za ta zama marar tsarki…

L. FIR 13

Dokoki a kan Kuturta 1 Ubangiji ya ba Musa da Haruna waɗannan ka’idodi. 2 Idan mutum yana da kumburi a fatar jikinsa, ko ɓamɓaroki ko tabo, har ya zama kamar…

L. FIR 14

1 Ubangiji ya ba Musa 2 waɗannan ka’idodi da za a bi a ranar tsarkakewar mai kuturta. Sai a kawo shi ga firist. 3 Firist ɗin zai fita zuwa bayan…

L. FIR 15

Ƙazanturwar Namiji ko Mace 1 Ubangiji ya ba Musa da Haruna waɗannan ka’idodi 2 domin jama’ar Isra’ila. Duk lokacin da wani namiji yake ɗiga daga al’aurarsa, ƙazantacce ne. 3 Ko…

L. FIR 16

Ranar Kafara 1 Sai Ubangiji ya yi magana da Musa bayan rasuwar ‘ya’yan Haruna, maza biyu, sa’ad da suka hura wuta marar tsarki a gaban Ubangiji, suka mutu. 2 Ubangiji…

L. FIR 17

Wuri Ɗaya domin Yin Hadaya 1 Ubangiji ya umarce Musa, 2 ya faɗa wa Haruna da ‘ya’yansa maza, da dukan mutanen Isra’ila waɗannan ka’idodi. 3 Idan Ba’isra’ile ya yanka sa,…

L. FIR 18

An Haramta yin Lalata 1 Ubangiji kuma ya ce wa Musa 2 ya faɗa wa mutanen Isra’ila cewa, “Ni ne Ubangiji Allahnku. 3 Kada ku yi kamar yadda suke yi…

L. FIR 19

Dokoki a kan Tsarki da Yin Adalci 1 Ubangiji ya ce wa Musa 2 ya faɗa wa dukan taron jama’ar Isra’ila cewa, “Ku zama tsarkakakku, gama ni Ubangiji Allahnku mai…

L. FIR 20

Hukunci a kan Rashin Biyayya 1 Ubangiji ya faɗa wa Musa, 2 ya ce wa mutanen Isra’ila, “Duk Ba’isra’ile da kowane baƙo da yake zaune cikin Isra’ila, wanda ya ba…