L. KID 31
Yaƙin Jihadi da Madayanawa 1 Ubangiji ya ce wa Musa, 2 “Ka ɗaukar wa Isra’ilawa fansa a kan Madayanawa. Bayan ka yi wannan za ka mutu.” 3 Musa kuwa ya…
Yaƙin Jihadi da Madayanawa 1 Ubangiji ya ce wa Musa, 2 “Ka ɗaukar wa Isra’ilawa fansa a kan Madayanawa. Bayan ka yi wannan za ka mutu.” 3 Musa kuwa ya…
Kabilai a Gabashin Urdun 1 Kabilan Ra’ubainu da Gad suna da dabbobi da yawa ƙwarai. Da suka ga ƙasar Yazar da ta Gileyad wuri ne mai kyau domin shanu, 2…
Tafe-tafe daga Masar zuwa Mowab 1 Waɗannan su ne wuraren da Isra’ilawa suka yi zango sa’ad da suka fita runduna runduna daga ƙasar Masar ta hannun Musa da Haruna. 2…
Iyakokin Ƙasar 1 Ubangiji ya ba Musa 2 waɗannan umarnai domin jama’ar Isra’ila. Sa’ad da suka shiga ƙasar Kan’ana ga yadda iyakokin ƙasashensu za su zama. 3 Iyakar ƙasarsu daga…
Biranen Lawiyawa 1 A filayen Mowab a wajen Urdun daura da Yariko, Ubangiji ya yi magana da Musa, ya ce, 2 “Ka umarci jama’ar Isra’ila, ka ce su ba Lawiyawa…
Gādon Matan Aure 1 Sai shugabannin gidajen iyalan ‘ya’yan Gileyad, ɗan Makir, jikan Manassa, ɗan Yusufu, suka zo suka yi magana da Musa da sauran shugabanni. 2 Suka ce, “Ubangiji…