L. MAH 11

Yefta ya Ceci Isra’ilawa daga Hannun Ammonawa 1 Yefta mutumin Gileyad ne, shi kuwa jarumi ne, amma mahaifiyarsa karuwa ce. Gileyad ne mahaifinsa. 2 Matar Gileyad ta haifa masa ‘ya’ya…

L. MAH 12

Yefta da Mutanen Ifraimu 1 Mutanen Ifraimu suka yi gangami suka haye zuwa Zafon da shirin yaƙi. Suka ce wa Yefta, “Me ya sa ka haye zuwa yaƙi da Ammonawa,…

L. MAH 13

Haihuwar Samson 1 Isra’ilawa kuma suka sāke yi wa Ubangiji zunubi, sai Ubangiji ya ba da su a hannun Filistiyawa shekara arba’in. 2 Akwai wani mutumin Zora daga kabilar Dan,…

L. MAH 14

Samson da Budurwa a Timna 1 Samson kuwa ya gangara zuwa Timna inda ya ga ɗaya daga cikin ‘yan matan Filistiyawa. 2 Sa’ad da ya hauro zuwa gida sai ya…

L. MAH 15

1 Bayan ‘yan kwanaki, sai Samson ya tafi ya ziyarci matarsa, ya kai mata ɗan akuya, a lokacin girbin alkama. Ya ce wa mahaifinta, “Zan shiga wurin matata a ɗakin…

L. MAH 16

Samson a Gaza 1 Daga can Samson ya tafi Gaza, inda ya ga wata karuwa, sai ya shiga wurinta. 2 Aka faɗa wa mutanen Gaza, Samson yana nan. Suka kewaye…

L. MAH 17

Gumakan Mika 1 Akwai wani mutum a ƙasar tudu ta Ifraimu, da ake kira Mika. 2 Shi ne ya ce wa mahaifiyarsa, “Sa’ad da aka sace miki tsabar azurfan nan…

L. MAH 18

Mika da Kabilar Dan 1 A kwanakin nan ba sarki a Isra’ila. A wannan lokaci kuwa kabilar Dan suna ta neman yankin ƙasar da za su samu, su zauna. Gama…

L. MAH 19

Balawe da Ƙwarƙwararsa 1 A lokacin nan ba sarki a Isra’ila. Sai wani Balawen da yake zama a wani lungu na ƙasar tudu ta Ifraimu ya ɗauko wata mace daga…

L. MAH 20

Yaƙi da Mutanen Biliyaminu 1 Dukan jama’ar Isra’ila fa suka fito tun daga Dan a arewa har zuwa Biyer-sheba a kudu da kuma Gileyad daga gabas. Suka hallara gaba ɗaya…