M. HAD 11

Abin da Mai Hikima Yakan Yi 1 Ka jefa kyautarka a baya, ka tsince ta a gaba. 2 Ka raba abin da yake hannunka ga mutum bakwai ko takwas, gama…

M. HAD 12

1 Ka tuna da Mahaliccinka a kwanakin samartakarka kafin mugayen kwanaki da shekaru su zo, da za ka ce, “Ba na jin daɗinsu.” 2 Wato lokacin da rana, da haske,…