M. SH 31
Joshuwa zai Gāji Musa 1 Sai Musa ya ci gaba da yi wa dukan Isra’ilawa magana. 2 Ya ce, “Yau shekarata ɗari da ashirin ne, ba na iya kaiwa da…
Joshuwa zai Gāji Musa 1 Sai Musa ya ci gaba da yi wa dukan Isra’ilawa magana. 2 Ya ce, “Yau shekarata ɗari da ashirin ne, ba na iya kaiwa da…
1 “Ku saurara, ya ku sammai, gama zan yi magana, Bari duniya ta ji maganar bakina. 2 Bari koyarwata ta zubo kamar ruwan sama, Maganata ta faɗo kamar raɓa, Kamar…
Musa Ya Sa wa Kabilan Isra’ila Albarka 1 Wannan ita ce albarkar da Musa, mutumin Allah, ya sa wa Isra’ilawa kafin ya rasu. 2 Ya ce, “Ubangiji ya taho daga…
Rasuwar Musa 1 Sai Musa ya tashi daga filayen Mowab zuwa Dutsen Nebo, a ƙwanƙolin Fisga wanda yake daura da Yariko. Sai Ubangiji ya nuna masa dukan ƙasar, tun daga…