M. SH 1

Musa Ya Jaddada wa Isra’ilawa Alkawarin Ubangiji a Horeb 1 Waɗannan su ne zantuttukan da Musa ya faɗa wa dukan Isra’ilawa a hayin Urdun cikin jejin Araba daura da Suf,…

M. SH 2

Shekarun da suka Yi a Jeji 1 “Muka koma cikin jeji ta hanyar Bahar Maliya kamar yadda Ubangiji ya faɗa mini. Muka daɗe muna ta gewaya ƙasar tuddai ta Seyir….

M. SH 3

Isra’ilawa Sun Ci Og na Bashan 1 “Muka ci gaba da tafiyarmu muka nufi Bashan. Sai Og, Sarkin Bashan, tare da dukan jama’arsa suka fito su yi yaƙi da mu…

M. SH 4

Musa Ya Gargaɗi Isra’ilawa Su Yi Biyayya 1 “Yanzu, ya Isra’ilawa, sai ku kiyaye dokoki da farillai da nake koya muku don ku rayu, ku shiga ku kuma mallaki ƙasar…

M. SH 5

Dokoki Goma 1 Musa ya kirawo Isra’ilawa duka, ya ce musu, “Ya ku Isra’ilawa, ku ji dokoki da farillai waɗanda nake muku shelarsu a yau! Sai ku koye su, ku…

M. SH 6

Babban Umarni 1 “Waɗannan su ne umarnai, da dokoki, da farillai waɗanda Ubangiji Allahnku ya umarce ni in koya muku domin ku kiyaye su a ƙasar da kuke hayewa zuwa…

M. SH 7

Tsattsarkar Jama’a ta Ubangiji 1 “Sa’ad da Ubangiji Allahnku ya kai ku ƙasar da kuke shiga ku mallake ta, zai korar muku da al’ummai da yawa, su Hittiyawa, da Girgashiyawa,…

M. SH 8

Ƙasar da za ku Mallaka Mai Albarka Ce 1 “Sai ku lura, ku aikata dukan umarnan da na umarce ku da su don ku rayu, ku riɓaɓɓanya, ku shiga ƙasar…

M. SH 9

Ubangiji zai Hallaka Al’umman Ƙasar Kan’ana 1 “Ku ji, ya Isra’ilawa, yau kuna kan haye Kogin Urdun, don ku kori al’ummai waɗanda suka fi ku yawa, sun kuwa fi ku…

M. SH 10

Allunan Dutse na Biyu 1 “A lokacin nan kuwa Ubangiji ya ce mini, ‘Ka sassaƙa alluna biyu na dutse kamar na farko, ka hau zuwa wurina a bisa dutsen, ka…