NEH 1

Addu’ar Nehemiya domin Urushalima 1 Labarin Nehemiya ɗan Hakaliya ke nan. Ya zama fa a watan Kisle a shekara ta ashirin, sa’ad da ni Nehemiya nake a fādar Shushan, wato…

NEH 2

An Aika da Nehemiya Ya Tafi Urushalima 1 Ni kuwa ina riƙe da finjalin sarki. Wata rana a watan Nisan, a shekara ta ashirin ta sarautar sarki Artashate, sa’ad da…

NEH 3

An Raba wa Mutane Wuraren da Za su Gina 1 Eliyashib, babban firist kuwa, tare da ‘yan’uwansa firistoci, suka tashi suka gina Ƙofar Tumaki. Suka tsarkake ta, suka sa mata…

NEH 4

Ma’aikata sun Tsare Kansu 1 Sa’ad da Sanballat ya ji muna ginin garun, sai ya husata ƙwarai, ya yi wa Yahudawa ba’a. 2 Ya yi magana a gaban ‘yan’uwansa da…

NEH 5

An Hana Ba da Kuɗi da Ruwa 1 Sai mata da maza suka yi ta kuka ƙwarai saboda ‘yan’uwansu Yahudawa. 2 Akwai waɗanda suka ce, “Mu da ‘ya’yanmu mata da…

NEH 6

Sharrin ‘Yan Hammayya 1 Sa’ad da fa aka sanar da Sanballat, da Tobiya, da Geshem Balarabe, da sauran abokan gābanmu, cewa na gina garun, har ba sauran tsaguwa da ta…

NEH 7

Nehemiya Ya Zaɓi Masarautan Urushalima 1 Sa’ad da aka gina garun, aka sa ƙofofinsa, aka kuma sa matsaran ƙofofi, da mawaƙa, da Lawiyawa, 2 sai na ba ɗan’uwana, Hanani, da…

NEH 8

Ezra Ya Karanta wa Jama’a Attaura Da amaryar watan bakwai mutanen Isra’ila duk sun riga sun zauna a garuruwansu. 1 Dukan jama’a suka taru wuri ɗaya a filin Ƙofar Ruwa,…

NEH 9

Jama’a Sun Hurta Laifofinsu 1 A rana ta ashirin da huɗu ga watan nan, sai jama’ar Isra’ila suka taru, suna azumi, suna saye da tufafin makoki, suna zuba toka a…

NEH 10

1 Waɗanda suka fara sa hannu a takardar alkawarin, su ne mai mulki, wato Nehemiya ɗan Hakaliya, da Zadakiya, 2-8 sa’an nan firistoci, wato Seraiya, da Azariya, da Irmiya, Fashur,…