OBA 1

Ƙasƙancin Edom 1 Annabcin Obadiya ke nan. Wannan shi ne abin da Ubangiji Allah ya ce a kan al’ummar Edom. Ubangiji ya aiki manzonsa wurin sauran al’umma, Mun kuwa ji…