ZAF 1

Ranar Hasalar Ubangiji a kan Yahuza 1 Ubangiji ya yi magana da Zafaniya ɗan Kushi, ɗan Gedaliya, ɗan Amariya, ɗan Hezekiya, a zamanin Yosiya ɗan Amon, Sarkin Yahuza. 2 “Ni…

ZAF 2

Za a Hallaka Al’umman da Suke Kewaye da Su 1 Ya ke al’umma marar kunya, ku tattaru, ku yi taro, 2 Kafin a zartar da umarni, Kafin a kore ku…

ZAF 3

Zunubin Urushalima da Fansarta 1 Taka ta ƙare, kai mai tayarwa, Ƙazantaccen birni mai zalunci! 2 Ba ya kasa kunne ga muryar kowa, Ba ya karɓar horo. Bai dogara ga…