M. SH 18

Gādon Firistoci da Lawiyawa 1 “Lawiyawa da firistoci, wato dukan kabilar Lawi, ba su da rabo ko gādo tare da mutanen Isra’ila. Hadayun Ubangiji da dukan abin da ake kawo…

M. SH 19

Biranen Mafaka, Iyakoki na Dā 1 “Sa’ad da Ubangiji Allahnku ya hallaka al’ummai waɗanda zai ba ku ƙasarsu, sa’ad da kuka kore su, kuka zauna cikin garuruwansu da gidajensu, 2…

M. SH 20

Dokoki a kan Yaƙi 1 “Sa’ad da kuka tafi yaƙi da magabtanku, idan kun ga dawakai, da karusai, da sojoji da yawa fiye da naku, kada ku ji tsoronsu. Ubangiji…

M. SH 21

Yadda za a yi da Laifin Kisankai da ba a San wanda ya yi Ba 1 “Idan aka iske gawar mutum wanda wani ya kashe a fili a ƙasar da…

M. SH 22

1 “Idan kun ga ɓataccen san wani, ko tunkiyarsa, to, kada ku ƙyale shi, amma lalle sai ku komar da shi ga mai shi. 2 Idan mutumin ba kusa da…

M. SH 23

Waɗanda Za a Ware daga Cikin Taron Jama’a 1 “Duk wanda aka dandaƙe ko wanda aka yanke gabansa ba zai shiga taron jama’ar Ubangiji ba. 2 “Shege ba zai shiga…

M. SH 24

Dokar Kisan Aure 1 “Idan mutum ya sami wata mata ya aura, amma idan ba ta gamshe shi ba saboda ya iske wani abu marar kyau game da ita, har…

M. SH 25

1 “Idan wata gardama ta tashi tsakanin mutane, suka je gaban shari’a, alƙalai kuwa suka yanke musu maganar, suka kuɓutar da marar laifi, suka kā da mai laifin, 2 idan…

M. SH 26

Abin da Za a Yi da Nunan Fari da Zaka 1 “Sa’ad da kuka shiga ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku ku gāda, kuka mallake ta, kuka zauna cikinta,…

M. SH 27

Za a Rubuta Dokoki a Dutsen Ebal 1 Musa da dattawan Isra’ila suka umarci jama’a, suka ce, “Ku kiyaye dukan umarnai waɗanda na umarce ku da su yau. 2 Bayan…