W. YAH 18

Faɗuwar Babila Mai Girma 1 Bayan haka, na ga wani mala’ika yana saukowa daga Sama, mai iko da yawa, sai aka haskaka duniya da ɗaukakarsa. 2 Sai ya yi kira…

W. YAH 19

1 Bayan wannan na ji kamar wata sowa mai ƙarfi ta ƙasaitaccen taro a Sama, suna cewa, “Halleluya! Yin ceto, da ɗaukaka, da iko, sun tabbata ga Allahnmu, 2 Don…

W. YAH 20

Shekara Dubu 1 Sa’an nan na ga wani mala’ika yana saukowa daga Sama, yana a riƙe da mabuɗin mahallaka, da kuma wata babbar sarƙa a hannunsa. 2 Sai ya kama…

W. YAH 21

Sabuwar Sama da Sabuwar Ƙasa 1 Sa’an nan na ga sabuwar sama da sabuwar ƙasa, don sama ta farko da ƙasa ta farko sun shuɗe, ba kuma sauran teku. 2…

W. YAH 22

1 Sa’an nan, sai ya nuna mini kogin ruwan rai, yana ƙyalli kamar ƙarau, yana gudana daga kursiyin Allah, shi da Ɗan Rago, 2 ta tsakiyar hanyar birnin kuma, ta…