JOSH 4

Duwatsu Goma Sha Biyu da Aka Ɗauka Tsakiyar Urdun 1 Da al’umma duka suka gama haye Urdun, sai Ubangiji ya ce wa Joshuwa, 2 “Ɗauki mutum goma sha biyu daga…

JOSH 5

Yin Kaciya da Kiyaye Idin Ƙetarewa a Gilgal 1 Sa’ad da dukan sarakunan Amoriyawa waɗanda suke wannan hayi, wato yamma da Urdun, da dukan sarakunan Kan’aniyawa da suke bakin teku,…

JOSH 6

Faɗuwar Yariko 1 Aka rufe Yariko ciki da waje, ba mai fita, ba mai shiga saboda Isra’ilawa. 2 Ubangiji ya ce wa Joshuwa, “Duba, na ba da Yariko, da sarkinta,…

JOSH 7

Zunubin Akan 1 Amma Isra’ilawa suka ci amana, gama Akan, ɗan Karmi, ɗan Zabdi, ɗan Zera na kabilar Yahuza ya ɗiba daga cikin abubuwan da aka haramta, Sai Ubangiji ya…

JOSH 8

An Ci Ai da Yaƙi 1 Ubangiji kuma ya ce wa Joshuwa, “Kada ka ji tsoro ko ka firgita. Ka ɗauki mayaƙa duka, ka tashi, ka tafi Ai. Ga shi,…

JOSH 9

Munafuncin Gibeyonawa 1 Sa’ad da dukan sarakunan da suke hayin Urdun, na cikin ƙasar tuddai, da na ƙasar kwari a gefen Bahar Rum har zuwa Lebanon, wato sarakunan Hittiyawa, da…

JOSH 10

An Ci Amoriyawa da Yaƙi 1 Da Adonizedek, Sarkin Urushalima, ya ji yadda Joshuwa ya ci Ai, har ya hallakar da ita sarai kamar yadda ya yi wa Yariko da…

JOSH 11

An Ci Yabin da Magoya Bayansa 1 Sa’ad da Yabin Sarkin Hazor ya ji labari, ya aika wa Yobab, Sarkin Madon, da Sarkin Shimron, da Sarkin Akshaf, 2 da sarakunan…

JOSH 12

Sarakunan da Musa Ya Ci da Yaƙi 1 Waɗannan su ne sarakunan ƙasar, waɗanda Isra’ilawa suka cinye da yaƙi, suka mallaki ƙasarsu a hayin Kogin Urdun daga yamma, tun daga…

JOSH 13

Ƙasar da Ta Ragu da Za A Mallaka 1 Yanzu Joshuwa ya tsufa ƙwarai, sai Ubangiji ya ce masa, “Ka tsufa ƙwarai, ga shi, ƙasar da za ku mallaka ta…