2 SAM 14

Yowab Ya Shirya yadda Absalom zai Koma 1 Da Yowab ɗan Zeruya, ya gane zuciyar sarki ta koma kan Absalom, 2 sai ya aika zuwa Tekowa a kira masa wata…

2 SAM 15

Absalom ya Tayar wa Dawuda 1 Bayan wannan Absalom ya samo wa kansa karusa, da dawakai, da zagage mutum hamsin. 2 Absalom yakan tashi da wuri, ya tsaya a kan…

2 SAM 16

Dawuda da Ziba 1 Sa’ad da Dawuda ya wuce ƙwanƙolin dutsen kaɗan, sai ga Ziba baran Mefiboshet ya sadu da shi. Ya zo da jaki biyu ya yi musu labtu…

2 SAM 17

Hushai Ya Wofintar da Shawarar Ahitofel 1 Ahitofel ya kuma ce wa Absalom, “Bari in zaɓi mutum dubu goma sha biyu (12,000), mu tafi mu bi Dawuda da daren nan….

2 SAM 18

An Ci Absalom 1 Dawuda kuwa ya shirya sojojin da suke tare da shi, sa’an nan ya naɗa musu shugabanni na dubu dubu da na ɗari ɗari. 2 Ya aiki…

2 SAM 19

Yowab Ya Tsauta wa Dawuda 1 Aka faɗa wa Yowab, cewa, sarki yana kuka, yana makoki domin Absalom. 2 Saboda haka sai nasarar da aka ya a ranar ta zama…

2 SAM 20

Tawayen Sheba 1 Da can akwai wani mutumin banza, ana ce da shi Sheba, ɗan Bikri, daga kabilar Biliyaminu. Shi kuwa ya busa ƙaho, ya ce, “Ba mu da rabo…

2 SAM 21

Ramuwa don Gibeyonawa 1 A zamanin Dawuda aka yi yunwa shekara uku bi da bi. Dawuda kuwa ya roƙi Ubangiji. Sai Ubangiji ya ce masa, “Akwai alhakin jini a kan…

2 SAM 22

Waƙar Nasarar Dawuda 1 Wannan waƙa Dawuda ya raira wa Ubangiji sa’ad da Ubangiji ya cece shi daga hannun Saul da dukan sauran abokan gābansa, ya ce, 2 “Ubangiji ne…

2 SAM 23

Maganar Dawuda ta Ƙarshe 1 Wannan ita ce maganar Dawuda ta ƙarshe. Dawuda ɗan Yesse, shi ne mutumin da Allah ya ɗaukaka, wanda Allah na Yakubu ya zaɓa ya zama…