2 TAR 4
1 Ya yi bagade na tagulla, tsawonsa kamu ashirin ne, fāɗinsa kuma kamu ashirin, tsayinsa kuwa kamu goma. 2 Ya yi kwatarniya kewayayyiya ta zubi, kamu goma daga gāɓa zuwa…
1 Ya yi bagade na tagulla, tsawonsa kamu ashirin ne, fāɗinsa kuma kamu ashirin, tsayinsa kuwa kamu goma. 2 Ya yi kwatarniya kewayayyiya ta zubi, kamu goma daga gāɓa zuwa…
1 Sulemanu ya kammala dukan aikin Haikalin Ubangiji. Sa’an nan ya kawo kayayyakin da tsohonsa Dawuda ya riga ya keɓe, wato azurfa da zinariya, da dukan kayan girke-girke, da tasoshi,…
Maganar Sulemanu ga Mutane 1 Sulemanu ya ce, “Ubangiji ya riga ya faɗa zai zauna a cikin girgije mai duhu. 2 Yanzu kuwa na gina maka ƙasaitaccen ɗaki, Na gina…
Ƙeɓewar Haikali 1 Sa’ad da Sulemanu ya gama yin addu’arsa, sai wuta ta sauko daga sama, ta cinye hadayar ƙonawa tare da sauran hadayu, darajar Ubangiji kuma ta cika Haikalin….
Waɗansu Ayyukan Sulemanu 1 A ƙarshen shekara ashirin waɗanda Sulemanu ya yi yana gina Haikalin Ubangiji da fādarsa, 2 sa’an nan ya sāke giggina biranen da Hiram ya ba shi,…
Sarauniyar Sheba ta Ziyarci Sulemanu 1 Sa’ad da Sarauniyar Sheba ta ji labarin irin suna da Sulemanu ya yi, sai ta zo Urushalima don ta jarraba shi da tambayoyi masu…
Kabilan Arewa sun yi Tawaye 1 Rehobowam ya tafi Shekem, gama dukan Isra’ilawa sun tafi don su naɗa shi sarki. 2 Da Yerobowam ɗan Nebat, ya ji wannan labari (gama…
Annabcin Shemaiya 1 Sa’ad da Rehobowam ya kai Urushalima, sai ya tattara zaɓaɓɓun mayaƙa, mutum dubu ɗari da dubu tamanin (180,000) daga cikin jama’ar Yahuza da ta Biliyaminu don su…
Shishak Ya Kai wa Yahuza Yaƙi 1 Da mulkin Rehobowam ya kahu, ya kuma yi ƙarfi, sai Rehobowam da dukan Isra’ilawa tare da shi suka bar bin shari’ar Ubangiji. 2…
Sarki Abaija na Yahuza 1 A shekara ta goma sha takwas ta mulkin sarki Yerobowam, sai Abaija ya ci sarautar Yahuza. 2 Ya yi mulki shekara uku a Urushalima, sunan…