K. MAG 3

Gargaɗin Yin Biyayya 1 Ɗana kada ka manta da abin da na koya maka. Kullum ka tuna da abin da na faɗa maka ka yi. 2 Koyarwata za ta ba…

K. MAG 4

Fa’idodin Hikima 1 ‘Ya’yana ku kasa kunne ga koyarwar mahaifinku. Ku mai da hankali, za ku zama haziƙai. 2 Abin da nake koya muku, abu mai kyau ne, saboda haka…

K. MAG 5

Faɗakarwa a kan Fasikanci 1 Ɗana, ka mai da hankali, ka kasa kunne ga hikimata da basirata. 2 Sa’an nan ne za ka san yadda za ka yi kome daidai,…

K. MAG 6

Faɗakarwa a kan Ragwanci da Ƙarya 1 Ɗana, ka taɓa yin alkawari ka ɗaukar wa wani lamuni? 2 Maganganunka sun taɓa kama ka, ko alkawaranka sun taɓa zamar maka tarko?…

K. MAG 7

Wayon Mazinaciya 1 Ɗana, ka tuna da abin da na faɗa, kada ka manta da abin da na ce maka ka yi. 2 Ka yi abin da na faɗa maka,…

K. MAG 8

Yabon Hikima 1 Ku kasa kunne! Hikima tana kira. Tana so a ji ta. 2 Tana tsaye bisa kan tuddai a bakin hanya Da a mararraban hanyoyi. 3 A ƙofofin…

K. MAG 9

Hikima da Dakikanci 1 Hikima ta gina gidanta, ta yi masa ginshiƙai bakwai. 2 Ta sa an yanka dabba don biki, ta gauraya ruwan inabi da kayan yaji, ta shirya…

K. MAG 10

Adali da Mugu Dabam Suke 1 Karin maganar Sulemanu ke nan. Ɗa mai hikima abin fāriya ne ga mahaifinsa, amma wawa yakan jawo wa mahaifiyarsa baƙin ciki. 2 Abin da…

K. MAG 11

1 Ubangiji yana ƙin masu yin awo da ma’aunin zamba, amma yana farin ciki da masu yin awo da ma’auni na gaskiya. 2 Masu girmankai za a kunyatar da su…

K. MAG 12

1 Mutumin da yake ƙaunar ilimi yakan so a faɗa masa kuskurensa, wauta ce mutum ya ƙi yarda a faɗa masa laifinsa. 2 Ubangiji yana murna da mutanen kirki, amma…