1 SAM 21

Dawuda Ya Gudu daga wurin Saul 1 Sa’an nan Dawuda ya tafi wurin Ahimelek, firist, a Nob. Ahimelek kuwa ya fita da rawar jiki domin ya tarye Dawuda, ya ce…

1 SAM 22

An Kashe Firistoci 1 Dawuda ya bar Gat, ya tsere zuwa kogon Adullam. Da ‘yan’uwansa da mutanen gidan ubansa, suka ji labari, suka tafi can wurinsa. 2 Kowane mutum kuma…

1 SAM 23

Dawuda Ya Kuɓutar da Garin Kaila 1 Aka faɗa wa Dawuda, cewa Filistiyawa suna yaƙi da mutanen Kaila, suna washe musu hatsi a masussukai. 2 Sai Dawuda ya yi roƙo…

1 SAM 24

Dawuda Ya Bar Saul da Rai a En-gedi 1 Da Saul ya komo daga yaƙi da Filistiyawa, sai aka faɗa masa Dawuda yana jejin En-gedi. 2 Sai Saul ya zaɓi…

1 SAM 25

Rasuwar Sama’ila 1 Sama’ila kuwa ya rasu. Dukan Isra’ilawa suka taru suka yi makoki dominsa. Suka binne shi a gidansa a Rama. Dawuda da Abigail Sai Dawuda ya tashi ya…

1 SAM 26

Dawuda Ya Bar Saul da Rai a Zif 1 Zifawa suka zo wurin Saul a Gibeya suka ce, “Ba ga Dawuda yana ɓuya a kan tudun Hakila wanda yake gaban…

1 SAM 27

Zaman Dawuda tare da Filistiyawa 1 Dawuda ya yi tunani a ransa, ya ce, “Wata rana Saul zai kashi ni, don haka ba abin da ya fi mini, sai in…

1 SAM 28

1 A kwanakin nan Filistiyawa suka tattara sojojinsu don su yi yaƙi da Isra’ilawa. Akish kuwa ya ce wa Dawuda, “Sai ka sani fa, kai da mutanenka za ku tafi…

1 SAM 29

Filistiyawa Ba Su Amince da Dawuda Ba 1 Filistiyawa suka tattara rundunar yaƙinsu a Afek. Isra’ilawa kuma suka kafa sansaninsu kusa da maɓuɓɓugar da take a Yezreyel. 2 Sa’ad da…

1 SAM 30

Dawuda Ya Ci Amalekawa 1 Sa’ad da Dawuda da mutanensa suka koma Ziklag a rana ta uku, sai suka tarar Amalekawa sun riga sun kawo wa Negeb da Ziklag hari….