1 SAM 31

Rasuwar Saul da ‘Ya’yansa Maza 1 Filistiyawa suka yi yaĆ™i da Isra’ilawa. Isra’ilawa kuma suka yi gudun Filistiyawa, aka karkashe su a Dutsen Gilbowa. 2 Filistiyawa suka ci Saul da…